Innalillahi Wa'inna Ilaihi Raji'un: Allah ya dauki ran kawayen Amarya shida tare da kanin Ango

 Innalillahi Wa'inna Ilaihi Raji'un: Allah ya dauki ran kawayen Amarya shida tare da kanin Ango daya a yammacin Jummu'ah, Sandiyyar hatsarin Mota ayayin kai Amarya a yankin Karamar Hukumar Edati ta Jihar Neja.

Ubangiji Allah Ya jikansu da rahama ya Yafe Musu. Ameen Ya Hayyu Ya Qayyum

Post a Comment

0 Comments

Ads