KARANTA CIKAKKIYAR TARIHIN MUHAMMAD IBRAHIM SODANGI WANDA AKAFISANINSA DA (MISDANGI )

KARANTA CIKAKKIYAR TARIHIN MUHAMMAD IBRAHIM SODANGI WANDA AKAFISANINSA DA (MISDANGI )
Misdangi Asalin Dan garin Lafiya nasrawa state 
             HAIHUWA
            24/4/2004
            SHEKARA 19
                 GARI 
NASARAWA LAFIYA 
Misdangi yayi primary school a garinsane makaranta mai suna (ALIYASIN ISLAMIC SCHOOL )
Tukunna yayi secondary a makarantar gaunati na (GSS LAFIA SOUTH) 
Bayan yagama secondary yanzu haka yana qara matakin degree a garin Bauchi 
BAUCHI STATE UNIVERSITY GAUDAU 
Yana Karanta course na health (likita)
               FARA WAKA
Misdangi a wata hira DA yatabayi a gidan nbs Lafiya yabayyana chewa tun yana yaro yake da sha awar waka 
Sai dai a yadda yache shi lokachin bayya da buri illa yaringa yabo ga fiyayyen halitta Annabi s a w bayan yafara tukunna sai yaji sha a war yin wakar soyayya a hankali haryakai gachin nasara 

        WAKAR DATAYI FICE
Wakar misdangi da yayi tashe anyi yayinsu sosai sun hada DA
(1)ASO DA QAUNA
(2)LITTAFIN SIRRI
(3)YAUDARA ft ELMUSTEE 
(4)RAI DA RAI(RAYUWAR DUNIYA 
(5)YAUMUL SAAAA,ATI
DADAI SAURANSU
  
           Misdangi
Yabayyana wasu qalu bale da ya fuskanta a sana ar waka 
Yadda bayan yayi wakoki sun kai kamar 30 ka qasa da haka sai yazo yarasa wakokin gaba daya 
Hakan yana faruwa dashi yakai kamar sau uku haka
Wannan yana dagachikin qalu bale da misdangi yache bazaitaba mantawaba a sana ar waka 
 
Yadda wasu mutane suna masa nuni da chewa yana malamin makarantar Alkur ani mai yakaishi gayin waka 
Yanashan irin tambaya dinnan sosai .

  KYAUTUTTUKA DA MISDANGI YA SAMU A HARKAR WAKA
misdangi yabayyana chewa bai taba samun award na gasar mawaka ba sabi da a garinsu babu wata kafaffan qungiya ta mawaka wachche take tachewa taduba wadda yakamata a karrama a akan wata waka dayayi sabi da jin dadin wakar

Sai dai yache yan abinda baza a rasa ba yana Dan samun qananan kyaututtuka ga jama a da masoya masu jin dadin wakar sa yana samun alkhairi a wajensu

Post a Comment

0 Comments

Ads