Yar Aikin Karuwai Book 1 Chapter 66-70 By Asma Baffa

  🌼'YAR AIKIN KARUWAI🌼

     LITTAFIN KYAUTA NE

66-70
Official


By

AsmaBaffa
SADAUKARWA NE GA DUKKAN YARAN TSUNTUWA
Page naku ne


Maman Ibtisam

Maman Murtala

Mum Basma

Rahama Mamuda(Maman Hajiya)

Gwaggonsu

Mamu Galadima

Ummul Ayyan

Fa*eeza

Jannat collection


      Mairo tana bacci sai washe gari da safe wurin 11am ta farka da kuka,Ido hudu tayi da Najib a zaune a gabanta sanye cikin gajeren wando baki da singlet,Najib baki ne kyakyawa Masha Allah,Mairo tsoro ya kamata tace Najib kayiwa Allah ka maida ni gidan Iyayena ta rushe da kuka,sigarin dake hannunsa ya kashe cikin muryarsa katuwa ta Yan daba ya furta kin San Ina sonki Mairo ki yarda ki aureni ko me kike so zanyi Zan daina abinda bakya so,Mairo tace Allah ya kiyaye wallahi bana sonka bana kaunarka Kuma har abada bazan so ka ba,murmushin yake yayi ya mike yace kiyi wanka ga toilet nan nima nayi wanka ya fice abinsa,Mairo ganin ba sarki sai Allah ta mike ta Shiga toilet din fes da ita Kuwa taga sabon brush ta dauka tayi sannan tayi wanka tare da daura Alwala tana Fitowa ya shigo dauke da abinci da Kaya kala uku a Leda ya ajiye Mata tare da ficewa ya barta,a gurguje ta duba kayan taga dogayen riguna ta dauki Daya ta saka sannan ta zauna taci lafiyayyen abincin da ya kawo Mata sai da ta gama ta koma saman gadon ta kwanta tana hawaye,Shugowa yayi daga shi sai boxers Yana Murmushi ganin har abincin ta ci yace ko ke fa,wata Allura ya dakko a saman mudubi ya zuka,Mairo ta zaro Ido tana Wai me zaka min,bazan cuceki ba kin sani dadi zamu ji, Mairo ta mike zata gudu ya damko ta tana hannunsa ya riketa ta karfi tana ihu sosai yayi sauri ya Kama hannunta ya riketa ta ko Ina sannan ya Mata Allurar a damtse,Nan take jikinta yayi wani sanyi ya saki motsi ma kasawa tayi.


    Tana ji tana gani ya dauketa ya dorata saman gado ya zare Mata kayan jikinta gaba daya,komai nata ya bayyana a waje,Kirjinta a cike tantsam gigicewa yayi ya Fara kissing dinta a baki mairo sai dai hawaye Kawai amma baza ta iya komai ba,kirjinta yake murzawa Yana tsotsar bakinta sosai cike da kauna ya rude Yana aika Mata da sakwanni tana Jin komai tun bata Jin Dadi har ta Fara ji jiki da jini kasa tabuka komai tayi sai dadin da kawai take ji,hawaye na zubo Mata kamar famfo haka ya samu ya buda kafafunta ya shigeta a hankali ya dinga ragargazar dadinsa Yana ihu Yana furta dukkan kalaman da suka zo bakinsa,ita kuwa Mairo zafi da azaba yasa ta barke da mahaukacin kuka amma ba kuzarin kwala ihu,ya dade yana Abu daya har ya samu gamsuwa,dama shi Kam barshi wajen daba da shaye shaye a

Mata sai sama sama idan baya sonki bazai kwanta dake ba amma Matukar sonki ya darsu a ransa to gwara ma ki so shi a daura muku aure idan ba haka ba zai nema ta hanyar banza,Baban Najib likita ne Babba Kuma babarsa lecturer ce shi kadai Suka haifa sai abinda yake so iyayensa Kawai sai dai su bashi kudi,karatu ma shi Degree yayi a makarantar su Kuma su Mairo NCE,yaki yin aiki yaki sana'ar komai sai dai a bashi kudi da motarsa me tsada,asalinsu Yan Jigawa ne amma a Kaduna suke zaune,Yan Mata uku ya taba so Kuma dukkansu sai da ya dinga sex da su daya dama Yar duniya ce shi yasa take yin family planning bata samu ciki ba har tayi aure,ita kuma dayar shi ya lalata har ciki ya Mata ya kaita aka zubar ta samu Miji tayi aure,Mairo Kuwa son da yake Mata na aure ne amma taki yarda sam.


    Bangaren Dagaci da Yana Shirin zuwa ayiwa Rabiah asiri ta koma Neman maza da Aurenta yanda za a saketa har abada sai Katsam aka sace Masa Mairo har gida shike nan ya daina zancen Rabiah gaba daya Suka bazama wajen Malamai suna ta faman bada kudi Allah ya fito da Mairo,Gaji tunda taji labari tazo gida tana cewa tun bikin Rabi da naji nace zanzo naci ubansu sai Danbinni yace idan na fita a bakin aurena shi yasa ban Zo ba,yanzu Mairo shike Nan yanzu haka tana can ana jibgarta suna ta jimami kwananta biyu sannan ta koma gidan mijinta

   Dagaci yana tsaye ya kalli arewa ya tsurawa sama Ido Kawai abin duniya ya masa zafi Yana son Mairo fiye da komai a duniya,hawaye ne ya digo Masa ya goge da sauri Jin yaransa maza sun shigo gida da gudu suna fada Masa Baba miciji ya sari Audu babban dansa a maza,Dagaci ya bazama ya fice da sauri tare da Imrana da karamin,Suna zuwa Suka iske Audu a kwance Yana lumshe ido,Dagaci yace yaushe abin ya faru tunda kuka ga ya sare shi ai sai ku taho gida,ya dauki Audu ya wuce da shi wani Kauye gabansu kadan inda ake bada maganin miciji,Gwaggo tana ganin Su Imrana tace ya Audun? an tafi da shi wajen magani,Aunty Amarya tace ai miciji ne ana warkewa ana bashi magani Zaki ga ya warke,Gwaggo tace ae ai ya taba cizon Ladi me awara itama a gona kamar Audu na,Kuma gashi ta warke,Dagaci Yana zuwa aka dinga bawa Audu maganin miciji Yana amai dama amai ake so yayi ya dinga zazzaga Amai Kamar ba gobe har Audu ya fice a hayyacinsa ya Fara Suma,Me magani abin ya daure Masa Kai yace ai Yana Amai da yawa ai shike nan amma Suma yake,aka dakko ruwa ana shafe Audu ko minti biyar ba ayi ba Audu yace ga garinku nan, Dagaci yace ya mutu ya tashi a fusace ya shaki wuyan me magani ya dinga dukansa a baki da hanci sai da yayiwa me magani jina jina,mutane Suka shugo da gudu ana kawo dauki matar me magani ta fito itama tana kuka,Dagaci yace wallahi Kaine ka kashe min yaro,masu rabon fada Suka ce kwanansa ne ya Kare ba magani bane micijin ya dade da cizonsa ba a dauki mataki ba,Dagaci yace wallahi karya ne ba ruwan Allah shine ya kashe min yaro ya dinga zazzaga bala'i da zagi iri iri yayi fatali da magungunan bawan Allah yayi fata fata da kayan dake dakin me magani kowa Yana kallonsa har ya gama sannan ya juyo ya nuna me magani da yatsa yace Zan dawo kanka wallahi tunda ka kashe min yaro sai na dauki fansa sai na kashe ka nine ajalinka ya dauki gawar Audu ya goya a bayansa mutane suna Allah ya shirya ya fice ya hau machine dinsa sai gida,Gwaggo da Aunty Amarya suna ganin gawa da sauran yaran Suka Fara zunduma ihu a unguwa dama a kauyen haka akeyi, kowa yasan anyi mutuwa a gari,tuni labari ya cika gari,Gwaggo tana kuka harda dirza goshinta a saman siminti 


    Tana wayyo Allah na shiga uku Auduna,Audu ba karamar wahala na Sha ba da cikinsa haka haihuwarsa Naci azabar da ban taba ji ba,Wayyo Audu na shiga Uku na lalace,ita Kuma Aunty Amarya sai ta leka gawar Audu ta dawo dakinta da sauri tace oh Audu nawa yaro sarkin zuciyar nema Indai da Audu to bani da matsala na shaku da kai Audu sai ta fashe da kuka,Dagaci ne ya bugawa Gaji waya ya fada mata Gaji tana Zaune tare da Danbinni ta mike zumbur tace Audun mu kanina ya mutu me magani ya kashe mana Audu nan gaba Audu shine zai Zama uban mu idan ba ran Baba,wayyo ta fice tsakar gida da gudu tayi wuri wuri ta dawo ciki da gudu tace Danbinni Audu babu fam fam,Zayya tana ji tace harda cewa Kamar a kansu aka fara mutuwa halin tsiyar ku ma ya jawo muku,Gaji ce ta fito da katon Hijab zata tafi gida ta kalli Zayya tace murnar mutuwa murnar banza gobe zata iya fadawa danginka dan kinyi murna Ina nan zanji ta fada kanki banza akuya,Zayya ta mike tana bala'i ni na kashe Miki Audun me ya dameni,Gaji tana cikin zafin mutuwa bata San Sanda ta dauki Zayya tayi sama da ita ta dokata da kasa ta tsallake ko juyowa bata Yi ba ta fice,Danbinni ya kalli Zayya dake murkususu a kasa yace ke Kika jawa kanki ya taimaka ta mike sannan yabi bayan Gaji ya sata a mota ya bata kudin mota yace sai gobe zaizo ta tafi.


      Gaji tana zuwa gida ta iske har an Kai Audu sai Yan zaman makoki, ciki ta Shige tana kuka ba Wanda ya kula ta wuce ta kwantar da kanta a kafar Gwaggo itama Gwaggo zuciyarta ta sake karyewa Suka fashe da kuka a tare sabo da Gwaggo ita Kuma tafi son Audu duk cikin yaranta, Mata a cika dakin Yan uwan Gwaggo Dana Dagaci da Yan gari Suka ce sai hakuri kowa na haka ne,Gwaggo tace yaron nan badai yaci zalin wani ba sai dai aci nasa,Haka abinci idan akaci yace Gwaggo bari na miki shara yaron nan haka zai share min dakina tas,har wanke wanke wallahi sai dai idan baya gida,Watarana yace Gwaggo idan nayi kudi Zan kaiki Makkah nace to Audu na ashe Audu bazai rayu ba,na Gama sa rai Audu idan yayi kudi zai kaini Makkah Gwaggo ta fashe da kuka, Aunty Amarya tace Audu kullum yaron nan ki duba kullum Yana dakina komai yace Aunty Zan Miki,hattana wankin nan bana Yi a gidan nan Audu ke tattarawa yayi min,Gaji tace haka wacen satin da yaje gidana yace Gaji ni dai dari biyar Zaki bani na dakko na bashi yace yawwa watakil ma baza ki sake bani ba har abada  to ba sai ma na sake dawowa gidan naki ba,Yan dakin Suka dauki kalmar Allahu Akbar yaji ajikinsa su Gaji suna ta kuka Kamar ba gobe.


    Sabreen a waya ta Kira ta sanarwa da Mama da Papa tare da Iyamami,Iyamami har part din Mami taje taci mutuncin Mami tace Kuma wallahi Matukar bai dawo da Sabreen ba baza kiji da dadi ba,Mami ta kalleta Kawai tace shashasha Jahila Wacce bata San me take ba,Mama ta ja kwafa tayi waje, Lokaci Amaryar Baffa Ummin Haidar ta shigo sashen Mami taji abinda ke faruwa bata ce komai ba sabo da ita duk abinda ake Yi a gidan bata Shiga daga ita sai yaranta sai danginta miji ne Kuma a hannunta yake sai abinda tace to mene abin da zata zafafa shi yasa har wajen Mami take shigowa idan taga dama,tana Jin ma abinda ake magana akai Kawai ta fice ta koma part dinta ta dauki waya ta Kira Sahibinta Baffa suka shiga hira suna soyewa ita Kuwa Mami bata San ma number dinsa ba in Banda ta Nigeria,Iyamami tana Gama masifarta Mami ta Kira Nawwar, Yana Shirin fita ta Kira wayarsa,dagawa yayi suna gaisawa tace da gaske ka saki Sabreen? Nawwar a Palo ya zauna ya bawa Mami labarin abinda tayi,yace dama na gaji wallahi da abinda Yarinyar nan ke min,Mami tace kayi hakuri Nawwar ka maidata dakinta,zaiyi magana tace bana son ji umarni na baka kawai, to kawai yace ya kashe wayarsa ya fita abinsa bai dawo gidan da wuri ba ma har 11pm Shuru Shuru,gajiya nayi da jiransa ga abinci Ina ta gadi sabo da Matukar kana da kishiya to sai ka kula da abincinka sosai Kar a hada maka mugunta Ina Palo Ina gadin abinci,har naje nayi Shirin bacci cikin Yar guntuwar rigar baccina Purple Ina zaune a palon har na Fara gyangyadi,wayarsa na Kira bata Shiga ba naci gaba da jira,sai gashi ya dawo ko karar mota banji ba sai sallamarsa naji Kawai Ina dan gyangyadi na,idona na bude a hankali na kalle shi Ina murmushi na amsa sallamarsa tare da mikewa nace Sannu da zuwa yace yawwa shima da Murmushi Yana kallona rigar baccin ta Masa kyau nayi kyau a ciki,yace baki bacci ba? 


    Ina ta jiranka ko lafiya ko ba lafiya ban sani ba gashi Ina ta kiranka taki Shiga,ya kalleni tare da cewa ashe kin damu dani haka? Ido na lumshe na bude su tare da cewa mace da mijinta ta ya baza ta damu da abinta ba, haka Kawai ya tsinci Kansa da Jin wani dadi a ransa har ya kasa boyewa sai da ya murmusa,nace abincin fa,wanka zanyi,nace no ai gwara kaci Kawai idan ka tafi sama ba sakkowa sai bacci ai yafi dadi,hannunsa na riko Muka zauna a dining nayi serving nasa ya dauki Spoon yana cewa Wai ke duk a wannan kazamin gidan naku Kika iya girki haka kullum da Kalar da kike yi,dariya nayi nace da fa Sanda nazo daga Kauye cewa nayi bazan Yi Iskanci ba,ba Wanda Zan bawa jikina,Kuma a gidan babu me baka abincinsa kyauta komai ba mutunci sai da kudi,kaga duk yanda muke da su Sera da ace yanzu Zan koma da Zama can to sai nayi bariki babu me iya bani ko ruwa kyauta,to da nazo gari Seraline ta dauki nauyina na 2wks kullum tana ce min na Fara fita street naki yarda,shine tace to baza ta sake ciyar dani ba tayi kokarinta sannan dakinta bazan kwana free ba sai na Fara biyan kudin haya,sai nace ni dai bazan siyar da jikina ba sai nace da Zan samu aikin wanke wanke da shara da nayi,sai tace ga masu dan kudi ne a gidan tsab zasu biyani,lokacin ta hadani da Wise,Star da Yar Zabil na Fara musu girki da ayyuka, aike etc kullum a gidan ana rainani ana min kallon banza,dare Daya naji babu abinda nake so face na fara karuwanci burina ya dawo Kawai so nake na shahara a karuwanci sunan har wani dadi yake min,Kamar fa me Aljanu lokaci daya naji idan ban fara Karuwanci ba sai naji kamar ma ni ba mutum bace Kawai burina ni dai maza su daukeni su bata ni, gaba daya kunyata ta gudu dama Zama a gidan tunda a gabanmu har sex ana yi,zancen banza tun kana da kunya har sai ta gudu,ai tunda na sa a raina Zan Fara duniyanci gaba daya sai da nafi Yan gidan fitsara amma lokacin ko an fita dani kwalta sai dai na gama tallan jikina a titi Ina azo aci dadi motoci maza iri iri suna zuwa sai nace sai idan za a biya daga million daya zuwa sama sabo da Headquarter  dina a cikin GRA take komai akwai ciki, kowa sai yayi tafiyarsa hmm ai an Sha fama Kawai na yanke Masa labarin iya nan ganin Sabreen ta fito ta wuce kitchen,nace kaci abincin ka tsaya kana kallona ko spoon daya baka ci ba,labarin naku ne ba dadin ji,spoon din na karbe nace kawo na baka a baki,sake karbewa yayi abinsa ya fara cin abincinsa da Kansa


   Sabreen ce ta fito ta ja tsaki tace aikin banza wa Zaki nunawa kula da miji,Nace ke Zan nunawa ke me Kika iya idan ba bacci ba,zuwana gidan nan bawan Allah bakya bashi hakkinsa gashi nan daga zuwana sabo da yawan amarci gaba daya na kwashe Vitamin c da b da e da a da d da f duk na kwashe su a jikinsa Babu Saura ko daya na barki nan, ke gashi nab kullum sai karmashewa kike Kamar ana yankar Naman jikinki ana Miya da shi to Babu Minalerals duk na hada na kwashe daga jikinsa ba abinda Kika iya sai fada, da bala'i Sabreen tace ke har wani dadi zakiyi,nace fes ma kuwa domin ance yanda bakin mace yake Kato can ma haka yake Kato,karamin Baki karamin can wajen.


   Nawwar Yana jinmu ya gaji da fadanmu ya mike yace yanzu ku duk akan wannan kike fada ya nuna Antainarsa Yana cewa to ku yanke ku rabata kowacce ta dauki tata, nace kawo wuka kaga aiki dariya yayi yace muje ya janye ni, Sabreen tana tsaye sororo,Ina tafiya Ina girgiza Mata jiki nace muje Oven ya dauki dumi sai gashi kawai ya kamata a sa min memory Ni kaina dariya nayi nace yau da Sabreen taji kida Kuwa iri iri,yau Nawwar ba bacci sai kida Kawai na juyo na zuba Mata gwalo nace Wakar Sangaya zamu kamo, dariya ta Kama Nawwar yace wai dick din nawa ne Memory dinki? Nace ae Mana a saka shi cikin cellular sai kida da Sabreen ta Sha kida irin irin sai dai ta toshe kunnenta yo Ango yaji gashi a Oven,Nawwar ya dinga dariya iskancin nan na Rabia ya ishe shi.


   Satinta biyu su Sera Suka zo min yini naji dadi mun tsula tsiya a gidan,da guzirin magangunansu na Mata washe gari kuma Baffa ya dawo gida,ko hutawa baiyi ba Papa yaje Masa da zancen auren Nawwar, barazana ya dinga Yi yana fada yace zan sa Nawwar ya saketa dole.


   Haka muke zaune rayuwa tana tafiya sai dai nayi girki na gyara gida Sabreen da Nawwar suci su koshi,tun sau daya da ya taba romancing Dina washe garin kaini bai sake ba Nima ban sake ba,Muna zaman mu a haka na matsu ya sakeni na tafi tunda har na kwashe satikai a gidan Nawwar na gama gajiya da gidan,baya Zama sosai ya koma aiki sosai,Ina Shirin damunsa akan ya sakeni, yau ya dawo bayan yaci abinci dakinsa na bishi har yayi Shirin bacci zai kwanta na shiga fuskata ba walwala,Yana kwance a saman gadonsa Kawai na tsaya a kansa na turo baki Kuma na kasa magana,kallona yayi yaga naki kallonsa Kawai na tsurawa bango Ido,dariya na bashi ya murmusa ya dago ya sake kallona na sake cuna baki gaba,hannunsa ya mika saman drawer ta jikin gadonsa ya dakko wasu takardu tare da Miko min su,nayi banza da shi ban ko karba ba.


    Yace rike cikewa zakiyi form ne na biya Miki aikin Hajji,zabura nayi na juyo da sauri na washe baki nace Allah? yace Zan Miki karya ne,ihun murna na saki tare da dira tsalle na dire a Kan kafafuna nace na fasa tambayar sakin karka sakeni kaji na fasa barin gidan Ina nan tare dakai ko Watarana nace ka sakeni ka kwada min Mari biyar ka cimin mutunci ko ka fada min bakar magana kace Yar tsuntuwa Yar kwararo,dariya yayi yace ba ruwana bare kice nace, takardun na karba na kalla nace Allah sarki ashe kana sane dani, takardun na ajiye da sauri nace me kake so Fadi ko Mene zanyi,yace bana son komai,na nuna gabana da hannuna nace dan baka sani bane kake gudun Oven dina a tsaftace yake kana cutar kanka baka sani ba,yace Indai wankewa ne da ruwa dama a tsaftace yake Mana,zancen na share na haura saman bed din,da sauri ya dauki pillow Yana dariya ya rufe fuskarsa pillow din na fisge yasa hannaye tare da Kare fuskarsa Ni Kuwa ko Ina kiss nake masa har na rike hannayensa biyu ai Kuwa ya maida labbansa ciki ya danne sai habar kawai


   Nace au hakane shikenan hannayensa da na rike da hannayena na dora saman manyan boobs dina nace ai akwai  wani idan kaki kiss,Ido ya  bude ya kalleni Muka hada ido nace kasan mu fa Indai rashin kunya ce to a cikinta muka ginu,gwara ma ka taba,yace sakar min hannu,a zuciyarsa Yana cewa Allah yasa Kar ta saki hannun wlh dadi ne da ita ko hannuna ta rike Kamar zan zauce haka nake ji, ai Kuwa sakin hannun nayi na tashi na kwashi takardun nace na iya rubuta hausa da karantawa,turanci ma Ina dan iya rubuta wani abin kadan na karanta kadan bazan iya cikewa ba sai dai na fada maka ka cike,yace shi yasa nace na saka ki a school kinki,nace nifa Allah bazan iya karatun boko ba yanzu babu karatun da zanyi Zan dai iya yarda idan ka kawo min malamin turanci ya koya min karatun turanci da rubutu shike nan Kawai dama kaga Ina tsintar wani Kuma na iya pidgin ba laifi,yace to shike nan.


    Tashi yayi yana tambayata abubuwa Yana cikewa har ya gama sannan yace Saura passport gobe ki shirya da wuri 8am zamu fita a miki,nace to Allah ya kaimu na gode Allah ya saka da Alkhairi Allah ya Kara budi,yace Addua zakiwa kanki sosai shi yasa tare zamu tafi nasan akan abinda nake so kiyi adduar idan ke kadai ce ba yi zakiyi ba,nace fada min wlh zanyi nasan akan me ma kake so nayi adduar,Kawai Allah ya shirya ni na daina zancen Karuwanci nayi zaman aurena,na dawo mace nutsatsiya,yace ae abinda ke damunki Allah ya yaye Miki ko? nace Ameen ai har abinda nake ji a zuciyata dan baza ku sani ba ni Ina ji,yace kafata dai kafarki,to na furta Ina murna.


    Washe gari Kuwa na shirya cikin Abaya me kyau blue naci takalmi da jakata masu tsada,shima ya zuba kyau cikin kana nan kayansa,Muka fita tare uwar baccin tana ta fama ya kaini aka min international passport daga nan nace ka kaini wajen su Sera idan ka tashi daga Office Sai ka biyo ka daukeni,yace na kaiki dai Ina tsaye ku gaisa mu wuce idan Kun matsu da hirar suzo gida wajenki,nace to shike nan kaini hakan,har can ya kaini Yana parking na fito a mota da Santana dandaudu naci karo ya rike baki tare da furta wow Miracle kinganki Kuwa yanda Kika koma sai kace daga inji aka fito dake gaskiya auren nan ya karbeki nima da Zan samu Wanda zai aureni haka a Yar iskata ai da naji dadi,dariya nayi nace Santana kenan,Wise ce ta fito sanye da guntun wando da riga hannunta sigari ce take sha tana ganina ta saki ihun murna sai ga Mata suna fitowa,Star ce ta karaso daga ita vest Bumshort ta fada jikina tana cewa shegiya kin ganki Kuwa wlh kinyi kiba kinyi kyau Kinga duwawunki Kuwa yanda suka sake komawa,Seraline tana Fitowa itama ta shafa fuskata tace kaji laushi oh Karuwanci ya taimaki Yar uwa,dariya nayi sai ga Mandula tana gani ta Fara rawa suna ta zuwa Muna gaisawa nace sauri nakeyi amma Zan samu time na dawo Suka ce ai ko baki zo ba Zaki ganmu ma nace good Muka danyi hira sama sama sai taba jikina sukeyi Wai na Kara kyau,damuna yayi da horn dole na musu sallama Muka tafi,Muna Hanya yace sai wani tabaki sukeyi sai kace yar lesbian yana jan Tsaki nace sai gidan Mami,dake Maminsa ce ba musu sai gamu a wani katafaren gida gari guda gidane na ubansu muka shiga.


    Parking yayi sannan Muka fito Muka jera zuwa part din Mami direct gaskiya ba karya,palon Muka shiga da sallama,Mami tana palon da yaranta kaf suna hira suna kallo,ganinmu da Nawwar Mami ta washe baki tana Jin dadi tace sannunku da zuwa,Durkusawa nayi tare da gaisheta kannen Nawwar sai kallona sukeyi har Suka gaishe ni Suka gaida Nawwar sannan muka zauna,Mami ta sa aka kawo Mana kayan ci iri iri mun dade kafin muyi musu sallama muka tafi ko wajen su Iyamami bamu leka ba yace baza mu je ba sabo da maganganu marasa dadi  gida Muka nufa kawai,ai Muna Fitowa sai ga Iyamami ta shigo daga waje alamar unguwa taje,kallona tayi tace ke Hala kece amaryar tana yatsina fuska nace ae,ke farin naki ma Kamar ba na Allah ba sai kace jikin kazar da aka fige Kalar kyankyami amma a haka a kanki ake gallazawa Yar dangi Yar asali ba Yar tsuntuwa ba,Murmushi nayi nace tunda nayiwa Ogan ai dama bana bukatar yabawar wani Yar katuwa,Kuma kowa ya ganni wlh yasan gaskiya ba farin kanti bane Kuma har abada Sabreen baza ta Kama kafata ba,Kuma sai dai hassadar mutum ta cishi ko wanene billahillazi, Iyamami baki ta rike tace ke Allah daga kawo ki wato dangi ma baza ki mutuntasu ba da sauri na bata amsa da ae duk wanda ya dagulamin rai sai na dagula masa nasa bare ke da baku ja girmanku da mutuncinku ba Kun isheni wlh ki kiyayeni Iya Watarana sai na sa an Miki fyade wlh ki kiyayeni kinci darajar Nawwar amma ba a Shiga gonarmu,Dan ubanki kisa ayi min fyaden ban taba Jin Yar iska irinki ba tsofai tsofai Dani zaki ce zaki sa a mini fyade sai ta fashe da kuka tana salati tayi ciki.

    Nawwar farin ciki yayi shi Kansa Iyamami ta isheshi a rayuwa.

 

  Bayan mun dawo gida Sabreen ya nema anci sa'a bata Yi baccin ba bata da kudi kayan maye sun Kare,Nawwar ya sameta tana gyara part dinta yace Zan biya Miki Makkah Aikin hajji ko Umrah? tace a'a ni kudin nake so Zan siyi abu me muhimmanci na gaji da zuwa makka,Bai kawo komai ba yace Zan tura Miki kudin aikin Hajji ya juya ya fita,Yana fita ta hau tsalle da murna,nan take ta Kira Jamcy tace kudi sun samu ki sa Mana ranar zuwa Kauye karbo maganin,tace to an gama ki shirya next week mu tafi,tace to an gama ya batun Fara kasuwancina naki? Sabreen tace Zan Fara mana ki hadani da Wanda Zan Sara a wajensu Ina son kayan maye kin San yanzu cinikinsu akeyi matan aure ma Sha suke a boye,Jamcy tana Dariya tace baki da matsala,a ranta tace Indai wajen boka ne na gama hada baki da shi za a iya kamaki a abinda zai baki idan na koreta sai na kori Karuwar Karuwar tafi min wahalar kora,kawaye a daina yarda da kawaye wajen abubuwa musamman Harkar malamai za a iya hada Baki a dinga damfararki kudi ko wani Abu.

     Ni Kuwa Nawwar ke koya min aikin hajjin da zamuje yanda ake komai duk da cewa tare zamu amma duk wani hukunce hukunce sai da ya sanar dani na rike komai,a international zamu je ba a hukumar alhazai ba shi yasa komai aka gama Mana sharp sharp cikin sati daya.

   

     Ana gobe zamu tafi duk wani shiri munyi,ga Seraline,star da Wise mazaje sun biya musu suma dama yanzu Mata sai ayi badala Kawai dan an biya musu Makkah aje ayi pics ayi karya aikin kenan duk wasu sabo da ayi karya ake zuwa ko ta hanyar haramci ne Kamar yanda su Seraline Suka bada kansu aka biya musu aikin hajji,Sera  Alhajin da yace ta bashi ni shi ya biya Mata taki ce Masa nayi aure tace sai ta dawo zata hada shi da ni bayan tasan Karya ne,su sun riga mu tafiya ma,kafin mu tafi Nawwar ya siya min Sabuwar iPhone me shegen tsada itama Sabreen ya tura Mata kudin,ranar Kuma tace zataje wajen kanwar Mamanta bai hanata ba tace yini zata Yi yace a dawo lafiya dama idan Zaki fita ai ba a fada min kike ba,ita dai tafiyarta tayi Suka hadu da Jamcy ashe kauyen ma a nan Anambra yake wajen wani matsafi in Suka maka aiki Kamar yankan wuka sabo da tsafi ne.


     Suna zuwa wajen wani Jan bedsheet ne an zagaye wajen da shi ko Ina wasu kaho ne mutumin jikinsa daure da Jan yadi a jikinsa Yana zaune suka shiga,bayan sun zauna da turanci yace meke tafe da ku,Sabreen da turanci tace kishiyata ce ta dame ni a gidan mijina ta sa mijina ya tsaneni gaba daya ta ita yake ko banda ni ,a baya bana sonsa aka Mana aure amma yanzu Ina sonsa.

     Matsafin ya daga Kai sama sai da ya dauki wasu mintuna sannan ya kalle su yace me kike so ayi Mata?Kawai a sa ya saketa saki uku ya Mata dukan tsiya shine Kawai bukatata,Arnen nan yayi dariya ya dakko wani kullin magani dan kadan yace gashi ta karba yace kiyi Masa abinci ki juye masa shi du a abinci idan ya ci an zakiga aiki,farin ciki ya Kama Sabreen tace kudinka nawa ne? Yace dubu dari biyu nan take ta zaro a jaka ta bashi tana godiya Suka tafi,Jamcy tace matsala ta Kare shike nan suna ta murna, Suna tafiya bokan ya turawa Jamcy dubu hamsim ta accnt dama tace ga abinda zai karba idan sunzo sannan zai bata kasonta shine ya bata nata Jason cikin kudin Sabreen.

    Sai dare 9pm suka dawo lokacin ma ni nayi bacci a dakina,Nawwar kuwa Yana Shirin kwanciya shima sabo da jirginmu da asuba zai tashi, Da tun 4:30am na tashi tuni nayi wanka da brush na shirya cikin sabuwar Abayata baka me adon silver nayi Rolling kamar wata balarabiya na fito bayan nayi sallar Asuba na fito dauke da yar jakata rataye a kafadata,takalmi da jakar Silver,kayan mu Kuwa da Muka eba kala biyu ne rak yace ma siya can cikin jakarsa na zuba m,Ina Fitowa Palo ya fito shima.


    Fresh milk da Lipton na dan tafasa shi Kuma ya shiga sanar da Sabreen,Sabreen sabo da tana Shirin sa Masa magani a abinci ko baccin kirki kasa yi tayi,Yana shigowa tashi daya yace Sabreen ta mike zaune Zumbur shi Kansa yayi mamaki,yace zamu tafi aikin Hajji anjima kadan jirginmu zai tashi,Gaban Sabreen ya Fadi tace amma ya baka fada min ba tuntuni sai da zaku tafi ni dai Kawai ka daukeni banza wofi a wajenka Allah ya Isa cutata da kake Yi a gidan nan ta fashe da kuka sabo da kayi Amarya shine kake wulakantani,Tsaki ya ja ya juya zai fice ta rike rigarsa tamau wallahi baka Isa ba na gaji da wulakancin da kake min a gidan nan,rigarsa ya fisge ta sake fisga ta rike Yana juyowa ya dauketa da Mari Wanda ba shiri ta sake shi ya juya ya fita abinsa Yana masifa,a zaune ya ganni Ina Shan tea dina na fresh milk da bread da ragowar naman jiya, Ina jinsu suna fada da Sabreen ban nuna naji bama nace zaka Sha? Wanda nake Sha ya dauke tare da shanyewa yace ashe da dadi,ragowar na tsiyayo na ciko Masa cup na hada Masa da sugar nima na sake hada ragowar da ya rage Muka zauna Muka ci Muka koshi tare da kuskure bakinmu,na dakko chewgum Orbit na bashi biyu Nima na tauna biyu na maida sauran jaka yace muje Saura 15mt a fara screening, driver ne ya kaimu airport har an kusa gama screening muka bi layi aka mana sai jirgi, sit dinmu daya Ina gefensa sai Selfie nake Mana da videos,Kaina na shiga dauka Ina video nace Alhmdllh.. Alhmdllh... Alhmdllh Allah ya sauke mu lafiya Allah yasa muyi hajji mabruk,dariya yayi yace ba saban ba duk kin dame mu, pics da videos na zaba masu kyau na maka a WhatsApp nayi status harda sauran social media dina na saka,Wise suna can su tuni kullum Ina ganin nasu a Madina Kamar mutanen kirki,ai suna ganin Status dina Suka ce mayyar aure gata ga mijinta tare Suka taho babu shanawa kullum ya manne Mata Kai masifa,Sera tace ai Rabi tana ganin ta kanta da aure,tana Shan wahalar auren nan.


      Muna sauka a Jeddah madina Muka nufa Muka,kwanan mu biyu na nemi su Sera nace mu hadu a masallacin Muka hadu bayan mun fito daga Raudah, Muka rungume juna Nawwar Manniru yana gefe na,Star tace kunzo lafiya ya akaji da sanyin tiles dariya ta kwacewa Nawwar Kamar bamu San tiles ba,nace wlh ana Haka ruwan Saudiya yake dama malam kana wanka Yana darewa a jikinka,Laaaa ai haka Nima na gani ruwa baya Zama a jikin mutum in kina wanka kina zubawa Yana darewa malam, Wise tace, fatan kina cika cikinki ki da zam zam,wa zaiyi Wasa da zam zam ma samu ya wanke Mana zunubi, Kalli yanda fuskar mu tayi hasken musulunci to Sallah kullum ba fashi munzo garin Manzo,Star harda rera Mana wakar kasida ta yabon manzo baiti Daya tace a Kano na iya ta,Muna ta nishadi,Nawwar Yana ta dariya yace na gaji fa a gurguje Muka dinga zuba hotuna da videos muna posting Nawwar yana kallonmu ya tafi hotel dinmu yace sai na taho gida,daga nan siyayya muka wuce muka dinga jibgar Kaya na ubansu banda,sai dare kowa ya wuce masaukinsa,Ina komawa yaga uban siyayya yace kina cinye guzurunki bazan Kara Miki kudi ba,wanka na Shiga na fito nayi Shirin bacci Yana kallona,dama bed dinmu daya gashi karami baya kulani nima bana rike ko hannunsa sai da mu farka mu ganmu manne da juna,saman bed na haura  nima gefe,yace wannan kawaye sai kace Yan uwanki ko Yan uwanki baza ki so su haka ba,nace kafata ciwo takeyi wash Allah Ina shagwaba,ba dole tayi ciwo ba Kuna ta uban  yawo 


     Mikewa yayi zaune a saman bed din yace muga kafafun ya jawo kafafun tare da dorasu a jikinsa Yana daga zaune,sun birge shi farare masu kyau luwai luwai dan matsa min su yake a hankali Ina Jin wani dadi har wani lumshe Ido nake yi,yana min massage sai da na Fara bacci sannan ya kyale kafar ya kwanta bacci,juyawa nayi tare da rungume shi sosai,da kyar ya samu bacci ya kwashe shi sabo da abinda yake ji a kaina shi Kuma sabo da yanda yake jina a ransa baya so ya kusance ni yajini ba virgin ba zai ji haushina ya rasa sukuni shi yasa yake tsoro.


   Haka sosai yake karanta min adduar da zanyiwa kaina da ma wasu har da shi Kansa kuma Ina Yi din akan halin da nake ciki,haka har Muka sauke Aikin hajji Muna makkah Muka gama iya kwanakin da Muka samu sannan Muka yo gida abinmu.

    Sabreen kuwa tana gida in Banda shaye shaye ba abinda take yi sabo da ta samu kudinta na aikin Hajji,ta hakura da kashe kudinta wajen boka daga gwadawa sau Daya yanzu tace da tuggu zata fidda ni,tare da neman shawarar Jamcy,Ni Kuwa satina Daya da dawowa naje na yini a wajen Mami.


    Sai Yamma likis na fito da ma da motar Nawwar na zo Ina Fitowa na hadu da Baffa tare da Amaryarsa,dake makira ce ita sai tace Wai ba Amaryar Nawwar bace? na juyo nace ae, shine baza ki je ki gaishe ni ba ku fa yaran zamani haka kuke baku da tunani,a gaban Baffa nayi mata wani kallon banza sannan na furta ai baki Kai aje a gaida ki bane ke din banza ke Ina tunanin naki yake har kina da tunani duk abinda kayiwa wani sai an Miki Kuma wlh dan kin San ya juyawa Mami baya a banza mu mun San kafin ai daram akai kwandi a Sannu Allah zai tona miki asiri,Baffa yayi mukus Yana so ya taka min birki Yana tsoro na da kunya sabo da yasan me ya aikata, Ummin Haidar tace Baby kana jinta fa wannan bai kamata a bar Nawwar ya zauna da ita ba,Tsaki na ja sabo da nasan tun zuwana Naga Baffa Kuma na gaida shi gaisuwa ta mutuntawa Kamar komai bai faru ba shi yasa na shige mota abina, Su Iyamami basu San ma Ina zuwa gidan ba tunda na Mata tatas ko ta ganni bata fitowa


    Baffa bayan na tafi muzurai ya Fara tare da furta Zan dauki mataki a kanta Kamar yanda Kika Sanni to tunda ta taboki ta jawa kanta,Ummin Haidar tayi Murmushi tare da rike hannun Baffa suke shiga mota driver ya ja Suka fice.

   Sai da na koma gida washe gari na gama gyara gidan nayi girki,wanka na sheka naci gayu cikin kana nan kaya,Ina Palo Ina kallo naji motar Nawwar driver ya dawo da shi,mikewa nayi Yana shigowa na furta oyoyo tare da fadawa jikinsa tare da furta Sannu da zuwa,Sabreen ce ta fito sabo da ranar girkinta ne,ranta ne ya baci tace ke malama mayyar maza yau ba kwananki bane,juyowa nayi nace ohh kiyi hakuri na manta na saba ne,Tsaki taja tare da zuwa ta bangaje ni na kusa kaiwa kasa na rike kujera,fuskewa nayi kallona yayi Muka hada Ido ya kashe min ido Daya tare da furta min sorry,Sabreen kuka ta saki tace baka da hurumin Mata kallon so ranar girkina wlh bazan yafe ba ai kallo na ne ya zu ni zaka yiwa kallon tunda nice da girki,yanzu ni zaka yiwa wannan kallon ba ita ba,Nawwar yayi dariya yace kallon ma ni da idona kina da ilimi Kuwa haka akace kallo ma baza ka yiwa wata ba,ai Ina gani kallon kallon soyayya kake mata wato kayi missing dinta muje ta rike hannunsa Suka juya zasu tafi,juyowa yayi Yana daga min hannu,Ido na kashe Masa Ina Masa fari,Muna Murmushi Muna ta magana da Ido,abincin da na dafa na tarra na kwashe komai na kaiwa masu aiki maza  na ebi nawa naci na koma dakina,Sabreen kuwa bata Yi girkin komai ba ganin nayi abinci shine tace suje suci abinci sabo da kullum Nike abinci ko ranar girkinta ne sabo da Nawwar nakeyi idan banyi ba to bazai ci abinci ba Kuwa shi yasa yace nayi hakuri na dinga Yi Kawai yau Kuwa bazan iya hakurin bashi ba,shi yasa na bayar da abincin na wanke kwanikan na ajiye,gajiya nayi da Zama a daki na fito Ina kallon film,sai kuwa ga Sabreen ta fito,daga baya Nawwar ya fito ta duba dining Babu abinci ta duba kitchen taga komai a wanke das alamar ba komai.


     Dawowa tayi tace Dani Ina abincin? Mikewa tsaye nayi nace kanwar uwarki ce ni ko ta ubanki,ke na gaji da abinda kike min,In zauna kullum na dafa muku abinci Kuma ranar girkinki baiwar uwarki ce ni, ko siyena kika yi banza Jahila kidahuma wacce bata San me take ba duk haushi nake ji Nawwar Yana tare da ita kishi ya rufe min ido,harzukowa tayi da masifa Nawwar ya daka Mata tsawa yace ke bana son hauka idan kina son Miji me ya hanaki kiyi girki ko yaushe ita ke abinci bata taba gajiyawa ba sai yanzu ke har kina da bakin magana,wayata ce tayi Kara Wanda tana kusa da Nawwar kallon screen din yayi yaga an rubuta My love,Ido ya zaro na Mika Hannu Zan dauki Wayar ya rigani dauka tare da dagawa ya Kara a kunne,Muryar Namiji yaji yace Hello Babyna ya Kika je gida jiya? Kinje lafiya,ya gajiyar jiya,kiyi hakuri jiya na gajiyar dake da yawa kece kina da dadi,Allah Miki baiwa Sweety gaki da ruwa.....datse Wayar yayi nan take Muka ga idonsa ya canja,jikinsa na rawa ransa ya baci,kallonsa nayi nace lafiya wace ta kirani ko su Sera ne na Kai hannu Zan karbi Wayar a hannunsa ya mike a wani hasale ya zai haura sama,na mike tsaye, Sabreen nan take ta washe baki ta gyara Zama,idona ne ya cika da hawaye nace wai mene akace ne na sai Mika Hannu Zan fisgi wayar Mari ya sake kwasheni da shi,Raina yayi mugun baci yanzu abu kadan ya dinga dukana wlh bazai yuwu ba Dole na dauki mataki na kwaci yanci na,yana huci yace baki da hankali  mahaukaciyar Ina ce ke ashe baki San me kike ba,waye wannan dama jiya ba gidan Mami Kika je ba iskancinki Kika tafi da aurena ki dinga Neman maza,Kuka na fashe da shi tare da durkusawa har kasa nace wallahi ban San komai ba gidan Mami Kawai naje na rantse da Allah,lier ya furta ya mike zai bar wajen na rike Masa kafafu Ina kuka Ina furta wallahi banje ko Ina ba babu abinda na aikita,juyowa yayi yace waye zai je ya Miki saving number din kato da My love waye zaiyi haka,kin bani mamaki ya juya ya haura samansa, Sabreen shewa ta saki tace neman maza har a gidan miji ana da aure tsiyar karuwa kenan shi yasa ake son ka auro Yar asali Yar dangi ba Yar kwashe kwashe ba,yo Yar tsuntuwa ai kowa yasan Yar shege ce oh anyi gado,anyi gadon iyaye ta juya tare da haurawa sama.


     Nawwar ya zauna a gefen bed ya rasa inda zai sa Kansa bacin rai ya Masa yawa sai tunanin maganganun da gayen ya fada yake yi,Ni Kuwa a nan na zauna Ina mahaukacin kuka Kamar raina zai fita har na gaji na tashi na haura sama dakina na fada saman gadona in kuka ranar ban iya bacci ba shima Nawwar haka,da safe ban fasa aikina ba nayi duk abinda nake Yi har abinci,dakinsa Kuwa ban leka ba gudun wulakanci,steps na hau shi Kuma ya taho zai sakko ya Sha wanka ta jikinsa na raba Zan wuce ya bangaje ni nayi baya na rike karfen steps din da kyar tsaki ya ja ya wuce ya fice abinsa ko abincina bai kalla ba.


   Sabreen ce kawai ta fito ta danni abincin da na dafa tace an gaisheki me gidan bai so yanzu,bata ita nake yi ba,dakinsa naje Zan gyara naji ya kulle gam,dakina na koma na zauna Ina ta tunani har ga Allah tunda Muka je Makkah naji Kamar an yaye min komai naji Ina son aurena bana son barin gidan sannan naji rayuwar bariki bata birgeni ko kadan bazan iya bada kaina ba,ko asirin ne na Dagaci ya karye oho.

    Ina zaune a gidan kullum Nawwar baya ko kallona har ya gaji ya bani wayata amma baya ko kallona,damuwa ta min yawa kullum a Addua nake da sallar dare kuka Kuwa baya yankewa a idanuna.

  Ina gida yau Sabreen ta fita unguwa shi Kuma ya fita aiki da yamma likis Wanda nasan gaf yake da dawowa, Ina zaune kawai naji an turo kofar Kamar Wanda ya shigo yasan code din kofar,wani saurayi ne matashi baki da shi ya shigo na mike tsaye Zumbur a tsorace Ina cewa waye kai Malam,My love ya furta,ihu na saki Ina cewa dan girman Allah na rokeka ka fita karka kashe min aure wlh Ina son mijina Ina son aurena yanzu, ban sanka ba Kawai kace min your love Dan Allah,Karar motar Nawwar naji hankali na ya tashi na taka zan gudu,mutumin nan ya damko ni ban San waye ba ya rikeni Kam tare da jawoni jikinsa yana kissing din dokin wuyana dake baya na juya Ina kokarin guduwa Ina dura Masa ashar,Hannu yasa ya toshi min baki yane cewa Ina sonki Baby kina da  Dadi bana iya rabuwa dake,Nawwar Yana shigowa mutumin Yana furta shekaran jiya fa kin jiyar dani dadi me yasa yanzu Kika ki,kafin mijjnki ya dawo munyi mun gama ko kin manta yanda muke yi, Yana Jin motsin Nawwar ya sakeni da sauri tare da ja baya,ni nasan Nawwar ya shigo tunda naji kamshinsa,shima ya sani da gani kasan turo shi akayi amma Nawwar bazai gane ba,a wajen Nawwar ya sandare,Ni Kuwa zubewa nayi a kasa na rushe da wani irin kuka, Saurayin tsayawa yayi Yana kallona tausayina ya kamashi shi kanshi sai yaji bai kyauta ba, Amma tuna kudin da aka Masa Alkawari sai ya bar gidan da gudu Nawwar Yana tsaye Kawai ya haura sama,nima ban ce Masa komai ba Kawai kuka nake yi sabo da bani da abin fada, Gajiya nayi na tashi a wajen Kawai na nufi dakina Ina share hawayena sabo da zargina da akeyi dole kowa ya yarda shi yasa Kawai na zabi wasu kayan na cika akwatina na fito na ja Allah yasa ba kowa a palon na fice na,Masu aiki suna kallona na fice na bar gidan ina kuka.


      AsmaBaffa

Post a Comment

0 Comments

Ads