Yar Aikin Karuwai Book 1 Chapter 21-25 By Asma Baffa


 🌼YAR AIKIN KARUWAI🌼

      LITTAFIN KYAUTA NE    21-25


  

Official


By

AsmaBaffa

08061929616SADAUKARWA NE GA

DUKKAN YARAN TSUNTUWA
Page naku neNajida Aliyu Bicca

Zakiyya Bello

Mrs Mukhtar

Fulani Gal

~Fatima

Mama Gee

Ummu Muh'd Graphics Design

Maman Dr

Aunty Nurse Zaria


Jinjina gareku

Fancy Honey tawa

Ummin Sadeeq

Nice girl
*AL-KUTUBIYYA ISLAMIC MEDICINE*

_Jama'a kada ku bari wannan garabasa ta wuce ku,muna da nau'i magungunan gargajiya masu kyau da inganci_

 _Akwai ingantaccan maganin🌴🌴 gyaran nono na hausa, ga wanda yake da bukatar maganin zai iya tuntubar wannan number...... 08089965176  domin karin bayani,  maganin ya samu lambar yabo saboda inganci da sahihancinsa,  yana amfani sosai domin yana ciko da nono yana kuma sanya k'iba dai-dai misali, babu almundahana babu cuta babu cutarwa sahihin magani ne, idan kin shayar sau goma, ina mai tabbatar miki da cewa daga ranar da ki ka   fara amfani da   maganin zaki ga sauyi,  domin yana gyara mace, zawarawa da 'yan mata kuma kada a barku a baya za ku iya mallakar naku maganin domin in ganta kanki, bahaushe yace idan kana da kyau ka kara da wanka!...ga masu bukatar sari ko sayan d'aya muna KANO muna turawa kowane gari  2k kacal zaki mallaki naki kafin ya kare wallahi sai kin ga sauyi.......*SIYAN NAGARI MAI DA KUDI GIDA*! Idan matsalar nono kike fama da ita kukanki ya 'kare da ikon Allah. Please don Allah duk wacce ta san ba siyan maganin za tayi ba kada ta dauki number ko ta kira waya, kada mu 'batawa kai lokaci🙏🏻_


_nfection_

_Muna da magungunan sanyi sadidan! wanda yake kassara kowane irin sanyi na fili da boye!  infection yana karya garkuwar jikin dan Adam yana dakusar da kowace irin mu'amula mussaman ga ma'aurata, sanyi ko wane iri kike/kake fama dashi da izinin Allah idan anyi amfanin da irin maganinmu za'a dace *SAI AN GWADA AKAN SAN NA KWARAI💯☑️*_


_Muna sayar da supplement gangariya  irin wadanda ba su da matsala sai da su gyara garkuwar jiki da inganta lafiya, muna bayar da sari duk wani supplement muna da shi, kuma muna sayar da daya muna bada sari akan farashi mai sauki, muna tura kayanmu ko wane gari domin neman karin bayani a tuntunbi wannan lambobinmu dake kasa._

*08089965176*

*07084653262*       Washe da Asuba na tashi Alwala nayi sai nayi Sallah tare da azkhar na koma baccina abina sai 9am na farka a hankali na fara bude idona a saman Sofa na hangoshi yasha wanka cikin wasu kana nan kayan ya sani a gaba ya tsura min ido,da sauri na dago kaina nace lafiya? Kaga kazo kayi abin nan gashi har safiya tayi kazo kayi sabo da bana son sabon labari cewar ai baka yi komai ba baza ka biyani kudina ba bana son matsala,kallona yayi Muka hada Ido yace cikin izza Kamar bazai magana ba tashi muyi magana,mikewa nayi zaune a saman tsakiyar bed din Ina turo dan bakina gaba me kyau nace Ina jinka,ya kalleni yace ya sunanki? Cike da masifa nace Malam aiki nazo ka biya ni kudina Kar na tashi tafiya naji ba kudi wallahi sai na nuna maka inda mutunci yake ma ban nufa ba,bani da mutunci bani da kunya bana kunyar uban kowa karuwa ce ni yawwa Kar ma mu samu matsala ni imanina kudi ne,abinda nafi so a duniya na farko kudi,na biyu kudi na uku ma kudi,calm down Zan biyaki nawa ne kudinki ya tambaya, nace tunda naga kana da mutunci zan iya daga maka cinya a dubu dari biyu,Kika ce million daya? Nace Wasa nake ai sabo da yan rainin hankali nake cewa haka haba duk da cewa ni GRA gareni da ac da komai a cikin wajen ga grass carpet komai neat ai bazan wuce dubu dari biyu ba,yace zan biyaki double tsaya ki nutsu muyi magana,Ina jinka,ya sunanki cike da shagwaba nace sunana miracle,yace ba wannan ba na gaskiya Wanda iyayenki suka yanka Miki rago,nace sunana Rabiat,shine Kika canja na bariki da miracle? nace ai dama tun a kauyen mu ana ce min miracle sama sama Amma dai yanzu sunana na karuwanci miracle,yace Alright akwai kitchen idan Zaki ci wani abu,nace oh bari nayi wanka ko zamuyi tare? Fuska ya murtuke na mike na shige toilet wanka da brush nayi,fita yayi ya siyo breakfast lafiyayye yana dawowa ya iske har na shirya tsaf yanda nazo amma lipgloss na shafa Kawai sai powder da turare na fito palo,abincin ya Mika min na zauna a gurguje naci na koshi na mike nace zan tafi a zahiri ban koshi da Naman da ya siyo da chips ba ga jakata Yar karama ba dama na sace,sama ya haura yace min Ina zuwa nace to,na saci ledar Naman da chips din Ina boyewa a bayana ya fito ya kamani Ina boyewa a bayana,lekawa yayi da sauri da Ina Ina nace da..dama..c..ci zanyi Kuma yanzu ma na fasa bana son ci yanzu na maida da sauri inda na dauka na ajiye,Dollar ta kasar amurka ya irga ya bani,sai naji kamar na sanshi har muryar kamar na sanshi amma na manta Ina na sanshi,baki na bude yanzu nasan kudi sosai na karba baki hangame nace me nake gani kamar Queen Elizabeth? Wow dala wallahi,da dollar ka biyani baka taba ni bafa? Matsawa nayi jikinsa nace ga Nono shaba shaba ka taba ko na dubu biyar ne a cikin kudinka,yayi sakato yana mamaki ni kuwa dariyar farin ciki na saki na daga kafa na Sara Masa yanda sojoji ke yi nace yesss sir sai abinda kace daga yau,baya naja na nuna shi da yatsa nace Kai mutumin kirki ne,dole kaga daidai a rayuwarka,Sir Allah ya maka Albarka Allah ya biyaka,ubangiji ya tsare ka na daka tsalle na rungume shi sosai ina sheka dariya bai kulani ba ya tsaya kamar gunki nace zan tafi ko yaushe kaji kana bukatata ai Dole na baka ko ma kaga dama Ka fatattaka ni ,dariyarsa ya danne na juya nace na tafi har na fita na sake bude kofa na dawo da sauri na tsaya a gabansa nace zan nuna maka halacci duk Sanda ka nuna kana so na baka service zan maka abinda baka zata zan baka wuta Oga zan gama da Kai na kasheka da dadi bye na furta tare da daga Masa hannu na fice na bar gidan ina ta farin ciki.


    Ina fita ya saki dariya sosai yace Allah me iko dama haka karuwai suke wannan karuwanci baiyi ba a rayuwa Allah ka tsare mu ka tsare zuriar mu da dukkan musulmai,sai lokacin bayan ya karya ya fita ya koma gida Wanda har yau Sabreen baccin asara take fama ko Sallah bata yi ba.

  Ni kuwa yau da murna da farin ciki na dawo gida,Ina sauka a napep na fito da dalolin Ina karkadawa Ina taku dai dai Ina tauna chewgum a Haka na shiga ciki sauran karuwai sai kallona sukeyi nace ya kuka gani na fara da kafar dama ni bana rabawa a 5k 2k me tsada ce,Yan daudun nan Suka fito Santana yace inyeee wannan waye haka gaskiya kinyi dace suna ta zuwa suna min murna,wise ta kalleni tace Yar Aikin karuwai Ido ya bude,Star ma ta karba ta irga tace a'a Yar Aikinmu tayi goshi taci gaba,Ina gadara nace da nace bazan yi sana'ar nan ba ashe aiki ne me kyau yanzu da na sa raina zanyi to na fara da zuciya daya zanyi harkar sai Kun tabbatar dalibar taku tafi malaman daukan darasi,shewa sukayi ana tafawa ana ihu,na shige dakinmu can na iske Seraline tana bulbula sigari hannunta Kuma cup ne na giya tana korawa,nace caji kike Yi kenan duk gidan nan Kuna shaye shaye ni dai bazan taba yin shaye shaye ba,baki Sera ta tabe tace karuwancin ma haka kika ce gashi Kuma kin fara,kallonta nayi nace kawata ya yau Naga kina cikin fushi ne? Sera tace ke dai bari wani banza ne shege ya daukeni ya nuna min me kudi ne ashe ba motarsa bace baida sisi motar ogansa ya aro ya bari na saki jiki da shi a gidan karki ga yanda yayi min kaca kaca ba style din da baiyi ba Ina tunanin na Zama big girl ashe me gadi ne a gidan me gidan yazo ya kore mu ya wulakanta mu in fada Miki sisi dai ban samo ba,dariya nayi na kwanta a gadon nace ke ya akayi haka Sera kece fa Kika koya min Harkar nan Kika ce Kar na sake nayi sex da Namiji sai munyi tsada ya bani kudina cash sannan na yarda da shi karki damu na samo kudi zan iya baki ko dala dari ce kya rage zafi na zaro dalolin a jakata nace Kinga wani me dabban kudi na hadu da shi in fada Miki ko tabani baiyi ba ya bani kudi haka,Nan take Seraline wani kishi ya kamata yarinya tazo a bayanta ta samu kudin da ita tunda take bata samu ba a duniya,ita dare daya ta samu haka Kuma ko taba ta ba ayi ba su kuwa sai sunci sa'a ake samun me biyansu 10k ma Watarana Kuma har 50k sukan samu, wani bakin ciki da hassada ya Kama Seraline itace fa ta koyawa Rabi Harkar amma tazo dare daya ta fita.


   Ni dai naga ranta ya Kara baci na nuna Mata dala dari dari nace kin gani yanzu zanje na canja a min transfer accnt dina ga dala dari in Kika canja ta Kai wajen dubu saba'in,Wata tsawa Saratu ta buga min tace bana son kudinki an fada Miki talaka ce ni,nace kyauta na Miki fa,to bana so ko dole ne ta ja tsaki,baki na tabe nace shike nan kinwa kanki na tashi na fita naje a layinmu dake wajen bariki ne komai akwai a nan na canja aka min tsansfer na cire dubu dari biyu naje shopping na siyo kayan sawa masu kyau kana kana iri iri harda Atamfa da leshi da material irin dinkakkun nan,na siyo takalma da jakankuna dai karfina ba masu tsada can ba amma suna da kyau.

   Tunda na samu kudina washe gari hutawa nayi a gida ba inda naje,sai a kwana na biyu na fita yau ma ban samu Wanda ya min ba haka na koma gida abina.

  Washe gari Kuwa na dauki wanka cikin legins fari da rigata blue na rataya jakata da takalmina me igiya flat me kyau na sa hular gashi brown color, Ina tsaye sai ga motar Nawwar ta tsaya Ina hangoshi ta glass zuwa nayi nace ni kazo dauka? Kai ya daga min ai Kuwa na bude gaban mota na shiga Ina girmamashi shegu kudi wani kwarjini da tsoronsa nake ji.


   Gidan da muka je Rannan shi ya sake kaini Muna shiga katuwar tv din a kunne take kidan turawa na tashi ban San Sanda na Fara bi da bakina ba Ina girgiza Kai tsabar rashin kunya da lalacewa wanda ta hadu ta min yawa,dama ance a kiyayi irinmu na Allah idan Muka tashi lalacewa abin ba kyau, Kamar me shaye shaye ko Sabreen uwar Yan Coccaine baza tayi abinda nake ba,remote ya dauka ya canja channel ya Kai news, saman kujera na fada na zauna Ina Sosa Kai kunyarsa ta kamani sabo da baida Wasa Kuma ya tsare mutuncinsa ga uwa uba kudinsa tsoronsa nake ji,Shuru nayi na nutsu Ina Wasa da yatsuna,kallona yayi ya jefo min tambaya yace me yasa baza ki daina karuwanci ba baidace dake ba,gaki kin Kai mace Kuma musulma hausa Fulani ace kin maida kanki Yar kwalta mene dalili ai gwara kiyi aure,nace aure fa kace? Ni nayi aure tab ai ni ba ta gari bace Kuma bani da asali ba ruwana bazan dorawa kaina ba azo a dameni ana ce min karuwa marar asali ba ruwana Kai nifa bata gari bace da har Zan samu Miji nayi aure ni Kam baruwana,sana'ata Kuma Ina sonta akwai nishadi ga yanci inci gashin kaina,yace ba kudi kike so ba? Nace sosai ai ni bani da Kamar kudi a duniya,to Zan na biyanki Albashi duk wata ki zauna a nan gidan ki daina karuwanci,kallonsa nayi nace idan kasan zaka biyani kudi yanda ya kamata Zan iya gwada Zama amma idan na gaji Naga bazan iya ba Zan koma inda na fito,yace Zan dinga biyanki da tsada ki zauna a nan,Nifa bazan zauna ni kadai ba ko ma mene sai dai in kana gidan nan sabo da ni na Saba da surutu idan ba kowa da wa zanyi Hira sai kace Ina prison,yace Alright Zan zauna Indai Zaki daina Zama a titi ana daukanki ana sex dake uban kowa bakya Jin kazanta ko wanne Namiji ya jaki wannan kazanta ce,baki na bude nace ahhh Antaina ai tayi a rayuwa Mene abin kazanta Kai.....shut up ya furta a fusace,Shuru nayi 


    Shuru mukayi yace Ina Neman Alfarma a wajenki tunani sex zai ce muyi yanda ya kyautata min da sauri na mike na fada jikinsa tare da cewa gani an gama muyi, yace no ba wannan ba,na sake cewa gani kayi ko Mene,yace ba shi nake nufi ba,komawa nayi na zauna tare da furta okay Ina jinka,yace Ina da aure Kinga dole Zan dinga kwana a wajen matata ba kullum zan na kwana a gidan nan ba,nace ba damuwa Indai zaka biya ai an gama,yanzu Naga gidan nan da kayan abinci komai akwai sai kudin siyen nama da kayan Miya tunda Zan na girki,yace Ina sane Zan baki gobe da rana sai ki fara nace to,canja min channel Nigerian film nake so,haka ya kamomin tashar yace gashi wannan ce me sa latest film kullum,okay na furta Ina murmushi, mikewa yayi zai fita,da sauri nace Ina zaka je? Wajen matata,ka gaishe ta,inji wa zance ya furta ko Murmushi babu a fuskarsa,inji Karuwarka zaka ce,hmm Kawai yace ya fice Yana fita nace ban zo da Kaya ba sai dai na dinga saka naka Amma ba kyau saka kayan maza to ya zanyi tashi nayi tare da yin wanka na linke kayana na zaro gajeren wandonsa na saka har gwiwa ya kawo min Yana da Fadi na zurma rigarsa wata me santsi milk me dogon hannun,hannun gaba daya hannayena sun kule a ciki, Ina Fitowa na zaga gidan na Sha kallo sannan na dawo wajen me gadi na kalle shi shima kallona yake yi sanye da kayan ogansa yace Sannu Hajiya,Murmushi nayi tare da tambaya ya sunanka? yace Ilu sunana Yana zaune saman wani dogon bench nace Ilu dan matsa gefe na zauna,Ilu ya matsa gefe na zauna a gefensa dama matashi ne,nace Ilu Kai Dan wanne state ne? Ilu yace Hajiya ai ni dan Kano ne a garin albasu cirani nazo Allah ya hadani da Ogana,nace ashe garinmu daya,yace yanzu a haka ke bahaushiya ce Yar Kano ma musulma Kuma? Nace kwarai kuwa kasan karuwa ce ni  amma karma ka fara tunanin zaka kulani ko da wasa kazo sai na fasa maka Kai da kwalaba bana yi da irinku sai me kudi ko da kudinka sai da rabonka,idan ka kawo min raini Sai na sake Yi maka sabuwar kaciya da girmanka, ka ganni paradise kenan ta duniy ..horn Muka ji Ilu ya tashi ya bude gate Yana dariyar maganata shi ya Isa ya kula matar da ogansa ya kula,Nawwar ya shigo da wata jar mota ba irin wacce ya fita da ita ba,Ilu dawowa yayi ya zauna Muka ci gaba da labarin mu sai ga Nawwar ya fito ya hade rai tsoro naji Zumbur na mike nabi bayansa da sauri,ledojin hannunsa na karba Ina cewa Sannu da zuwa Oga, muna shiga Palo ya dinga balbala min masifa bana son rashin kamun Kai,me gadin zaki fita a haka kalli kaurinki duk a waje surarki ta fito a cikin kayana zaki fita harda Zama a gefensa bana so respect your self,dan bakina na turo gaba Ina Kunkuni Ina tsoron fada Masa magana nace ni sabo da Allah shike nan bani da yanci ka takura min a cikin gida,shut up....ya furta a tsawace,Shuru nayi Ina doka kafafu tare da kukan shagwaba nace ni na takur...quite ya min tsawa nace Hmmm ummmm ahhhhh uhmmm....harara ya watsa min nasa hannuna tare da toshe bakina na tsaya gefe tare da yin kasa da kaina,waye yace ki saka min kayana da wannan kazamin jikin naki duk maza sun gama da shi,Murmushi na saki nace neman kudi ne kaima in kana so kazo naka sai yafi na kowa na karaso gaf da shi,hannunsa na riko ya fisge abinsa ke bakya tunanin shedan ko Ina so na rabaki da masifa kina sake jefa kanki,to Ni kadai ce ga wasu can Ashawon ka raba wata da karuwanci mana dole sai ni,kalleki bakya kunyar kanki,bakya tausayin iyayenki,bakya tunanin ayiwa Yan uwanki abinda Kika yi ko kannenki, da karfi nace hehe ai bani da kowa Yar shege ce ni,bani da kanne bare yayye bani da kowa kaga ni kadai ta shafa Kuma ba aure zanyi ba bare ayiwa yarana, abinda Iyayena sukayi suka haifeni shi nake yi,Yan Uwa ma banda kowa a duniya ni kadai ce a duniya sai kuwa na fara hawaye ban San Sanda na Fara zubar da hawaye ba kuka ne ya kwace min sosai na Shiga yinsa a tsaye,baki ya saki Yana kallona,na kalleshi idona jage jage da hawaye na karasa gabansa nasan idan yasan Zan rungume shi bazai yarda ba sai nayi wuf na fada jikinsa Ina goge hawayena kamshinsa yasa har wani lumshe Ido nake nace please ka lalata ni,dan Allah muyi iskanci,tureni yayi da karfi na fada saman kujera yace look bana son Iskanci Ina Wasa dake ne? Zan daina zuwa gidan nan Kuma wallahi zan kulleki a gidan nan babu ta inda Zaki fita ki koma hankalinki ni ba Dan Iska bane,duk lalacewar da Kika yi wacce kike so kiyi Kuma,Shuru nayi ya Gama sababinsa ya haura sama abinsa,baki na tabe nace ai dama na sani da ganinsa nasan Dan love ne da alama ya iya soyayya matarsa tana Jin dadi.


     Tashi nayi na haura sama nima dakinsa na kwankwasa yace shigo,shiga nayi Ina Sanda Ina tsoronsa Yana min kwarjini nace ya sunan matarka? yace Sabreen Kai na jinjina nace tayi sa'a tana kula da Kai ba ruwanka da karuwa, wani mugun kallo ya min nace na janye maganata bata kula da kai,amma kaje can wajenta Mana zan iya zama ni kadai kaje ka bata kulawa,ko kulani baiyi ba yana latsa wayarsa abinsa na gaji na fice,abinci naje na ci abina na koma dakina na kwanta sai bacci me dadi.

    Cikin dare ya bar gidan ya koma gidansa Yana zuwa gida Sabreen ya iske a Palo yau bata bacci anci kwalliya sallama yayi ta amsa Kawai,gani yayi yau ta gyara gidan ko Ina fes yasan da wata a kasa,ai Kuwa yayi Shirin kwanciya sai gata cikin kayan baccinta wata munafukar riga maroon,ko kulata baiyi ba yayi kwanciyarsa zuwa tayi ta kwanta a bayansa tana faman tattaba Masa kunnuwa karshe taga ko kallo bata isheshi ba ta rungume shi tana so ta motsa Masa sha'awa hannunta ya janye daga jikinta yace ba nason naci fa bana bukatarki karki dameni,kankame shi ta sake yi tana rokonsa please harda kuka tace yanzu idan banzo wajenka waye zai biya min bukatata ko so kake Yi na Fara bin mazan banza yau nafi wata hudu sau daya ka taba sex dani, karki bata min rai Sanda na dinga binki wanne wulakanci ne baki min ba karki bata min rai wlh sai na tashi na Miki dukan tsiya gwara ma ki kyaleni,kuka ta fashe Masa tana shike nan tunda so kake na Fara bin maza da aure na,tashi yayi zaune ta bashi tausayi ko ba komai macece tana da rauni,yace badan halinki ba dai gani kiyi,au ba Kai ma zaka min ba Kinga idan kina so a haka to ki Fara idan baki so ki Kara gaba,ba yanda ta iya haka ta zare Masa riga ta shiga sarrafashi amma ba wani zaucewa da yayi yaji dai dadi tunda ya Zama dole,gani yayi ta wahala sosai ya fara sarrafata amma ba sosai ba duk ta susuce harda cewa i love you abinda babu Wanda ya taba fadawa wani a cikinsu


   Shigarta yayi sabo da shegen baccin kwaya bata gyara kanta tana nan a wangale sai kace kofar gari,haka ya dinga Mata aiki ta Fara kawowa tana Jin zai kawo Kawai ta zare jikinta cikin zafin nama tana Sosa Kai tace bana so na haihu yanzu,wani bakin ciki ya Kama Nawwar a waje ya zubar da abinsa,ya kalleta ransa a bace yace karki ce ban fada Miki ba bazan sake kwanciya dake ba,tunowa tayi da hudubar Papa Kan tayi sauri ta samu ciki,hakuri ta shiga bashi tace Dan Allah kayi hakuri wlh Zan haihu ka yafe min,Tsaki yaja ya Shige toilet yayi wanka tare da tsarkake jikinsa Yana Fitowa Jallabiya ya saka a daren taga ya dauki key din mota ya fice, baki ta tabe tace cikin ma sabo da Papa Zan yarda nayi kafi ruwa gudu ta mike ta koma dakinta yau bata Sha komai ba bacci ya kwashe ta.


    Gidan da ya kaini ya dawo lokacin nayi baccina na farka na fito palo Ina kallon wani hadadden American film adventure ne a MBC2,shigowa yayi ransa a bace sai da naji tsoro,remote din dake hannuna na ajiye nace Sannu da zuwa,Hannu Kawai ya daga min,nace lafiya Oga? Tsaki yaja tare da furta ba komai,mikewa nayi na shiga kitchen na zubo Masa fruits salat din Dana hada lafiyayye yayi sanyi a daren nayi, Mika Masa nayi ya tsaya Yana kallon glass cup din nace ko na baka a baki, karba yayi yasha yaji yayi dadi sosai yaci gaba da kurba har ya shanye,nace fada min me ya faru? Waye ya taba min Oga?  Ido ya lumshe na matsa kusa dashi nace ga fuskarsa ta nuna ogana yana da damuwa ,yace ba huruminki bane abinda ya shafeni,Ni ai ka dauke ni sister dinka ka fada min ko zan iya baka shawara kasan mu karuwai mun san ta duniya,kallona yayi yana tabe baki yace fada mukayi da matata,nace dama nasan itace ai tunda naga ka dawo nasan da matsala,shine abin damuwa kana bata ranka akan mace,mace me rauni sai hakuri,ka dinga hakuri,ya kalleni yace kina wa'azi karuwa dake,a kula da fadar Malam Kar a kula da aikinsa na furta,yace ban San me yasa ba wasu dangina basa Sona,nace to sai me yanzu dan wani baya sonka sai ka tsaya kana batawa kanka lokaci,tunda kana kaunar kanka Allah Yana sonka ai ka gama,ko kowa baya sonka ai Allah yana sonka ko to mene na damuwa ai Kawai kayi komai ba komai kafadarsa na dafa nace kayi nishadinka Master kowa yaci kutmar....na dirko ashar,dariya na bashi yanda nake magana kamar Ina yi da duniyar gaba daya duk na tashi hankalina.


    Dariya yayi sosai na tsaya Ina kallon irin kyan da yayi nace zaka ci indomie? Yace a yanzu Zaki dafa? Wai bakya bacci ne? Mu da bama bacci sabo da Aikinmu da muke fita sai mu Kai 5am bamu yi bacci ba sai da rana muke bacci,kitchen na Shiga sharp sharp na dafa indomie taji hadi da kwai na zubo Mana a plate daya da fruits salat din na kawo na zauna a saman center carpet nace sakko mu ci,yace bana zama a kasa ni,Kuma bazan ci dake ba ki bani tawa daban,Haka na koma na rabata biyu na zuba Masa tasa  daban komawa nayi saman kujera na jawo center table gaban mu na bashi fork spoon daya Nima na rike daya nina Fara cin tawa sannan yaci tasa yaji dadi sosai bai taba cin idomie me dadinta ba,Yana cinyewa ya haura sama dakinsa ya kwanta bacci ya gama da shi,Ni Kuwa a palon na bingire sai da asuba na koma dakina bayan nayi Sallah bacci na koma,shi kuwa masallaci yaje daga can gidansa ya koma.


    Saurayin Gaji Alhaji Kabiru Danbinni duk wata yaudara da ya so yayi wa Gaji ya samu yayi sex da ita amma taki dake zaman aji ba karya,gashi Yana mugun sha'awarta Kawai sai yace zai aureta zai turo manya,Dagaci ba wani bincike Kawai yace a kawo kudi sai Murna suke Gaji har rawa kafa ake Yi an samu Alhajin birni gashi katon gaske ga kiba ga tsayi babban mutum suna kawo kudi aka yanke ranar aure wata biyu masu zuwa,Aunty Amarya tace to da ace shegiyar Yar tsuntuwar tana nan da Kinga Yasin Alhaji Kabiru Danbinni ita zaice Yana so ba Gaji ba,Gwaggo tana yanka Kubewa tace kyale aljana kyawunta suke bi amma Wai duk Yan kauyen nan talakawa basu cewa suna sonta sai Yan birni masu kudi matsiyaciya yanzu wa ya sani ma ko ta shiga karuwanci,Dama ai karuwanci zata shiga me zata Yi idan ba shi ba ana can ana bin maza cewar Aunty Amarya,Mairo tace nidai Ina Jin tausayinta wlh Allah yasa baza ta lalace ba Kar ta samu cuta ta mutu,Gaji tace to ke Ina ruwanki ni zancen Yarinyar nan idan Ina kauna Allah ya konani,hirar aka canja suna ta Shirin bikin Gaji abinsu.


    Papa ne a zaune yayi tagumi,Mama ce ta fito tare da tambayarsa lafiya? yace Wai Sabreen me take yi ne har yanzu bata samo min ko takarda Daya ta fili ba kin San ance kadarorinsa kusan gaba Daya a Arewa suke Kinga anjima kije gidan nan kiji ya ake ciki ne ki sake koya Mata dabarun mallakar kayan miji,nisawa Mama tayi tare da furta Yarinyar ce bata ganewa kasan shaye shayenta bazai Bari ta tsinana komai ba amma zanje gidan yau,yawwa kije dan Allah yaron nan naji ance sake bunkasa yake Kuma Ina gani a jikinsa tunda kusan kullum sai ya zo gaishe mu sai kafirin wayo da son kudin tsiya baya Wasa da dukiyarsa,Mama baki ta tabe tace ni ai bai taba bani sama da dubu ashirin ba sabo da Kar nayi arziki da shi,ke dai Bari idan abin yaki dole sai na hada da malamai anyi min aiki a kansa,yafi maka cewar Mama.


      Jamcy a hankali sanadin yawan zuwanta gidan Sabreen tana ganin Nawwar gaba daya ta fada kaunar Nawwar mijin kawarta,kwance take a dakinta saman makeken gadonta tunani takeyi yanda zata bullowa abin har ta samu ta auri Nawwar ta Shige gidan ta zauna ta kula da shi tunda tasan sirrin kawarta ta kasa zaman auren ta rike mijinta sai shaye shaye,a fili ta furta babu Abu me saukin samu irin kwacewa Sabreen miji tunda ta sake shi sakaka lallai Sabreen zata ci ubanta sai tayi danasani watarana,nan take ta jawo wayarta ta Kira Sabreen bugu daya Sabreen ta daga tana cewa kawata ta kaina,Jamcy tace ya gida ya aiki Ina tausaya miki ga kula da gida ga kula da miji aiki ai Kuna shanshi masu aure,Sabreen tace wa? Kema kin San banda ni tsinke bana dauka a gidan nan abinda Naga dama nakeyi,dama ni kin San fita yawo bai dameni ba nafi so na Sha kayan aiki nayi bacci,Jamcy tace gaskiya kina hutawa ai auren irin Nawwar yayi ba takura kayi abinda kake so,Sabreen tace hmm jiya ne kadai na zage na gyara ko Ina sabo da Ina da bukatarsa naje na lallabashi ya dan sassakeni naji dadina shike nan na Kama gaba na yanzu Kuma sai wani jikon,dariya Suka kwashe Jamcy tace amma shima yaji dadin ko na sanki da mugunta Ina fada Miki na rigashi kawowa yazo zai kawo kin San a duniya maza nan wajen kawowa shine Jin dadinsu da komai ai jikina na zare sai a waje ya zubar yaji haushi har yanzu yaki hakura da abinda na Masa,zanso kiga fuskarsa,Jamcy tausayin Nawwar taji tace baki kyauta ba wlh ya kamata ki haihu da shi fa kar gado ya wuceki,Sabreen tace ai shi yasa na bashi hakuri so nake nan gaba idan mun sake ya kawo a ciki na samu cikin,yafi Miki dai ni jibi zanzo miki cewar Jamcy,Allah ya kawoki tace ameen tare da katse Wayar.


    Ni Kuwa da safe da wuri baccina ya Kare domin mu bamu Saba bacci mu dade a kwance ba munfi Yi da rana sabo da wajen karuwai ne ba a hutawa Kuma mun Saba karyawa da wuri,lokacin Ina Yar aiki ma da asuba bana komawa bacci nake dafawa masu dawowa da safe abinci sabo da haka tuni 8am na tashi na gyara gidan nan ko Ina sama da kasa, compound Kuma me gadi ne ke gyarawa bedroom dinsa na Shiga na kwashe kayan da ya cire jiya duka na wanke su a injin wanki na shanya su,nabude ma'adanar kayansa  Naga kudade daloli da Yan dubu dubu bundles da yawa na maida na rufe Masa ban taba ba na gama gyarawa na saka turarukan daki na kamshi ko Ina ya dau kamshi na kulle na kunna ac sannan na fito tare da kunna tv na shiga kitchen,tunani na farayi na dafa da shi ko na barshi a raina nace Kar Kuma yazo ta nan nace Kai idan ma baizo ba na bawa mabukata,na fara soye soye na Yan gayu me dadin gaske Zama da Yan duniya yasa na goge da girkin zamani,sai da na gama na dafa tea da kayan shayi dana gani na zuba a flask na shirya komai a dining na kawo komai na ajiye na mutum biyu,wani Kuma na dauka na fita na kwalawa Ilu Kira Wanda Ilu a waje yake cin abinci yaga breakfast lafiyayye ya dinga murna yace Madam na gode nace ba komai, wanka naje nayi a dakinsa Kawai Naga body lotion da tarkacen turaruka nasa lotion din na maza na shafa na dakko wata jallabiyyarsa brown na saka har kasa take ja da na saka komai ya min yawa haka na burmata na saka hular gashina na fito kenan Naga an bude kofa an shigo shine ya dau wanka yayi kyau matuka,na kalleshi nayi Murmushi tare da cewa Sannu da zuwa,bai kulani ba ya koma kujera ya zauna har gabansa na karasa na durkusa na furta Ina kwana ka tashi lafiya? Lfy Alhmdllh yace da dan sakin fuska, nace Office zaka je ne? ae yace min kawai,nace ga breakfast ko kaci a gida? yace sauri nakeyi ko a gida ban tsaya naci ba bare a nan, nace dan Allah kaci to ko kadan ne ya min yawa na Riga nayi da kai,nace kiyi girki dani to na rigada nayi dan Allah taso na rike hannunsa tare da jawoshi taso please, hannunsa ya fisge yace ke ki shiga hankalinki fa ba dan iska bane ni,nace Ni ai itace Yar iska ce karuwa tashi dan Allah,a ransa yace Allah me iko matata bata bani abinci ga karuwa na rokona naci abinci Sabreen Ina hankalinki yake ne ya furta a ransa,mikewa yayi tare da Kai hannu zai gyara rigarsa data nannade na rigashi Kai hannu jikinsa ina gyara Masa nace ka gani zaka yamutse baka je Office din ba,shi dai sai Ido Kawai ya sa min kujerar dining na ja Masa ya zauna sannan na bude Masa duka abinda na dafa kamshi na tashi nace me zaka iya ci a ciki? duka ya furta,nayi serving nasa nace tea da Madara? Yace ae na hada Masa na juya na dandana tare da furta sugar yaji na tura Masa gabansa nima na hada nawa ina ta cin abina shima yana cin nasa gaba daya na cinye komai dana kawo Banda nasa yace ke haka kike da cin tsiya? Nace ae ai ni rikona sai Gomnati sai mutum ya shirya,yaci ya koshi ya rage na dauke na cinye tas na Kai kwanikan kitchen na wanke su na fito na gyara dining din Yana kallona,yaje duka gidan sai da ya duba ko Ina yasha gyara ya fito yace kece du Kika gyara? Nace ae,yace to a samo Miki miji Mana kiyi aure Kawai duk kin iya wannan wai kika zauna bariki,Nace bariki ita na iya ni bata gari bace me zanyi da aure,ai kowa ance ka samowa yaranka uwa ta gari mace ta samowa yaranta uba na gari ni bana cikinsu taya zan cuci yara nayi aure na haife su suje su gajeni a bariki,ya kaga yanda nake Karuwar nan na haifo mace ta fada bariki na kyalkyale da dariya nace da na shiga Uku Kawai haka rami zanyi na binne kaina,dariya ya saki ba shiri yanda nake Abu kamar yarinya Ina tsaye Ina tsalle tsalle Ina zuba zance,nace kayi kyau in kana dariya kana kyau nace kaga Kai zaka Yi dadi fa da gani hariji ne kai ka dace Dani Allah muyi karuwancinmu daga Kano sai Kaduna Mene a ciki


   Fuska ya bata yace Kinga bana son zancen nan,nace to kowa ya siyi rariya ai yasan zata zub da ruwa in ka gaji ka maidani inda ka dakko ni mana,dama har ga Allah na gaji ji nake kamar Ina kurkuku ya ajiyeni waje Daya mu mun Saba yawo bama Zama a gida so nake ya gaji dani ya barni na tafi shi yasa nake Masa haka,tashi yayi zai tafi Office nabi bayansa har mota na rakashi sabo da duk na koyi yanda ake wa Namiji wajen su Yarzabil sabo da kudi sukeyi Kuma haka Saratu kawata ta koya min,kudi ya Miko min tare da furta karki sake ki fita a gidan nan ko me kike son siya ga Ilu nan ki rubuta Masa zai siyo Miki,kunnena ya Kama da karfi sai da nayi Kara yace kin jini ko? nace ae washshsh.....sakar min kunne yayi yace sai Yamma zanzo ki shirya Zan kaiki shopping a siyo Kaya na mutunci ki daina saka min kayana okay nace tare da daga Masa hannu Bye na koma ciki,direct bedroom na fada na kwanta na dinga sheka uban bacci.


    2pm na tashi Ina yin Sallah na koma bacci na sai 4pm na tashi Ina Sallah na fada kitchen nayi white rice taji su green beans na shirya miyar jajjage ta Sha kifi na hada couslow, Me gadi na zubawa nasa Yana ta Jin dadi ya karba Yana godiya,wanka nayi na dakko wata jallabiyar milk me hula na wanke wacce na cire na zauna naci abinci na koshi sannan na gyara wajen da kitchen,kayan da na wanke na tattara na goge Masa sun bushe tuni ma,  na adana a inda yake ajiye kaya,Ina daki Ina murza powder sai gashi ya shigo sallamarsa naji,da sauri na fito palo ya kalleni yace ki daina saka min Kaya na fada Miki,gabansa na koma Ina murmushi nace to wanne zan saka? Shuru ya min nace abinci fa? kaci kafin mu fita mana,hannunsa na rike me mugun laushi,tsigar jikinsa ce ta tashi yaji wani yarrrrr ko Ina a jikinsa hannunsa yayi kokarin janyewa,nace da shagwaba sai fa kaci abincina rungume shi nayi wani Tsaki da yaja da sauri na matsa gefe daga jikinsa harara ya watsa min tare da Jan kwafa,sorry na furta kaina a kasa,dining ya nufa nayi serving nasa yaci yaji wani shegen dadi ai sai da yaci da yawa ya koshi yana Shan lemon dana hada, let's go ya furta Yana Shan ruwa tare da kuskure bakinsa da ruwa ya hadiye,na rataya jakata babu ko dankwali sai hular gashina babu mayafi a gidan haka Muka tafi ko a jikina.


    Gaban mota na bude na shiga shi Kuma ya zauna a mazaunin driver Yana tashin motar na kunna Mana kida ya kalleni yace malamar kida horn yayi me gadi ya bude gate muka fice zuwa katafariyar shipping mall.


     Parking yayi ya fito Nima na bude na fito Muka jera da jallabiyata yace Dora hular rigar taki a kanki yanda yace nayi na saka hannuna cikin nasa Muka shiga a haka Yana ta so ya kwace hannunsa amma naki yarda a hankali yace ba kyau fa, kukan shagwaba na fara masa, yace zaki tara min jama'a fa naji muje,Shuru nayi muka tafi a haka.


    Dogayen rigunan ya siyamin ready-made masu tsadar gaske wasu Yan Egyft,wasu Turkish,wasu Yan Saudi sai namu irin materials kala kala da ake musu digayen riguna masu kyau buba gasu nan dai,takalma da jakankuna ya siya min iri iri da mayafai irin na Yan Mata inner wears gasu nan da yawa iri iri,kayan bacci sai kayan makeup Suma na zaba,Muka koma layin sarka da Yan kunne,ribons etc,ya kashe kudade sosai muka kwaso kayan ya kwaso wasu nima na kwaso wasu Muna zubawa a bayan mota sai ga abokinsa Khaleel,yayi mamakin ganinsa da wata da bai sani ba amma ya share ya karaso inda muke


     Khaleel sallama yayi Muka amsa ya kalleni ya kalli abokinsa yace Nawwar daga Ina haka? Nawwar gabansa ya Fadi baya so kowa ya sani ya ganshi tare da ni,Ni dai nace da Khaleel Ina yini ya amsa Yana min wani kallo, Kawai yaci gaba da magana da abokinsa suna hirar Office,gajiya nayi na dafa kafadar Nawwar nace na gaji mu tafi gida,wani harara ya zabbaga min na tona Masa asiri Wai,Khaleel yace akwai magana kuje kawai yayi gaba,muma mota Muka shiga Yana min fada wai sai kin tona min asiri a ko ina,nace nifa kaga karka dameni in ka gaji ka rabu dani na koma inda na fito baza ka takura min ba,shut up baza a barki ki tafi ba din,Shuru nayi naji tsoro baki na turo masa tare da dora kaina a kafadarsa yace daga min jiki bana so babu kyau fa Kuma ke musulma ce Allah yana kallonki, to sai hakuri ka hadu da balagaggiya,sabo da ya gaji yace nafi karfinsa ya barni na tafi nace na tara ruwa dan Allah yau ka dan nausa cikin ae...na kalleshi na daga Masa gira, a ransa yace na shiga Uku da kaddararriya yarinya ta isheni da Iskanci a fili kuwa ko kulani baiyi ba,na sake cewa dai dai da Kai ce ni Allah Harija ce ni zaka ji dadi,Ina da Mata fa yarinya nace ni Ina ruwana da matarka mu babu abinda ya damemu,a ransa yace ni ya zanyi da ita karfa jarabarta tasa taje wajen wani ya biya Mata bukata to yau dole na kawo securities gidan nan suyi gadinta.


    Ina jinsa Yana waya da securities yace Yana son mutum biyar, Muna komawa gida ya tayani Muka kwashe kayan tas har dakina na zube naje nayi Alwala yaga na dakko wani hijab dan madaidaici na saka,yace dama kina da hijab Amma Kika ce ba komai da zaki sa Muka fita a Haka? Nace na Sallah ne duk inda naje idan zani aiki da shi nake tafiya sabo da Sallah,mamaki ya kashe shi yace kina Sallah? Nace sosai ai Sallah bata wuceni,yace to ba a karba da ana karba da baza ki lalace haka ba,me yasa Kika lalace da yawa haka? kallonsa nayi nace burina nane tare da tada sallah,na tafi sai da safe ya furta abinsa ya wuce.

    

   Securities ya kawo gidan yace Kar a sake a barni na leka ko bakin gate Suka ce an gama ya tafi,suna ta tsaron gida ai Kuwa yau na ayyana zanje can gidanmu na sanarwa Kawata Seraline Ina gidan saurayina dan Ni tuni ma na sa Masa suna saurayina,na saka kananan kayana da nazo dasu jiya na fito Zan tafi naga sojoji a gidan mamaki Ina takowa tsakar gida Suka daka min uwar tsawa,na kalle su sojoji ne ba raini salin alin ban sake gigin lekowa ba,haushi da Takaici ya kamani.


   Dagaci Yana zaune suna hira da Aunty Amarya Suka sako zancen Rabi,Dagaci yace shegiya tana can karki fadawa kowa bakinki kanin kafarki tunda na koreta da wata shida na kasa hakura sabo da karma ta hadu dana gari ko me kudi sai na koma gidan malamina Malam ya'u nace ya sake cillata Kar tazo garin nan ko da wasa sai ya bani shawara ko a sa ta fada duniya lallai ta koma bariki duk inda taje kawai ta zama yar duniya karuwa zata je a sa Mata son karuwanci lallai ta fada cikinsa tsundum ai Kuwa nan take na yarda ba karamin kudi na kashe ba kafin ayi aikin,ni Sam bana kauna Yarinyar nan ta nuna ta Sanni ma,Yar tsuntuwa yo ai Yar shege ce gwara ma daka Kara cilla shegiya bariki cewar Amarya, Dagaci Yana dariya Yana Jin dadi,Shi a duniya haka yake da hassada a garin kowa ya sanshi,Hassada ce tayi Masa yawa yafiso Kawai ace daga shi sai Yaransa sune zasu ci gaba a rayuwa kaf garin haka yake wa mutane hassada Indai Allah ya daukaka ka baya kauna,idan talaka ne Wanda yake cikin wahala to Inshaallah shine abokinsa,Amma da ka samu kudi to ya daina kulaka wannan har yaransa da matansa haka suke a kauyen kowa taka tsantsan yake dasu.

AsmaBaffa

Post a Comment

0 Comments

Ads