MUSIC: Sani Liya Liya – Gaskiya Dokin Karfe (Dino Melaye) Download Mp3

 

Shahararren mawakin Hausar nan me rera wakokin barkwanci wato Sani Liya Liya ya saki sabuwar wakarshi mai suna “Gaskiya Dokin karfe”.

Sani Liya Liya dai dan asalin jihar Gombe ne kuma ya shahara gurin yin wakokin barkwanci.

Wakokinsa ne kamfanin 3SP dake garin Jos ke maidawa a faifan bidiyo wanda Yamu Baba da Zainab Sambisa ke hawa a karkashin jagoranci Director Abubakar S. Shehu.

Saurari wannan waka mai suna “Gaskiya Dokin karfe” daga kasa ko kuma ka danna Download mp3 domin sauke ta a cikin wayarka.

Audio Player

00:00
00:00

 

DOWNLOAD MP3

Post a Comment

0 Comments

Ads