MUSIC: Kawu Sarki – Jiran Lokaci A yau munzo muku da sabuwa waka matashi mawaki Kawu dan sarki da sabuwa wakarsa mai suna “Jiran Lokaci”

Kawu dan sarki mai wakar ingalo yayi fice sosai a kasar hausa harda kudanci ma.

Kawu dan sarki ya fitar da sabuwa waka ne mai suna. “jiran lokaci”.

Kawu Dan Sarki kamar yanda kuka sani shi a yanzu yana cikin mawakan da Tauraruwar su ke haskawa a fagen waka, Kuma yanzu yana cikin jerin shahararrun Mawakan Hausa a Masana’antar Kannywood, gashi mawaki ne mai matukar tasiri a wurin shagalin biki, suna, ko gidan gala, yanzu dai yana taka babbar rawa a harkar waka.

An haifi Mawaki Kawu Dan Sarki a ranar 12 ga watan Mayu shekarar 1992 kuma yana da shekaru 30. Kawu Dan Sarki ya shirya wakoki da dama a cikin sana’arsa fiye da yadda ake zato.

Zaku iya amfani da link da ke kasa domin saukar da wakar a wayoyinku na android.


Post a Comment

0 Comments

Ads