Yanda Amin Tayin Milliyan Dari Saboda Na Rabu Da Aisha Najamu

Yanda Amin Tayin Kudi Har Naira Milliyan Dari (100 Million Naira) Saboda Na Rabu Da Wacce Zan Aura, Aisha Najamu! Matashi Ya Bayyana Labarin Yadda Ayi Mishi Tayin Kudi Masu Tsoka Kan Ya Rabu Da Aisha Najamu!


Matashi MashKur, Wanda Suke Shirin Yin Aure Da Jarumar KannyWood Aisha Tsamiya, Ya Bayyana Labarin Yadda Wani Mutum Ya Kirashi Ya Mishi Tayin Kudi Masu Tsoka, Saboda Ya Rabu Da Aisha Najamun. Sai Dai Da Yawan Mutane Kamar Basu Yadda Da Labarin Daya Bayar Ba.

Ga Cikakken Labarin Yadda Lamarin Ya Faru Dashi.
Post a Comment

0 Comments

Ads