Amfanin Cin Ƙwai Kafin Saduwar Aure


Masana sun gano cewa duk abin daka sha kafin saduwa zai iya yin tasiri a gare ka ko dai yayi tasiri ko kuma ba daidai ba, duk da cewa ya dogara da abin da kake amfani da shi saboda wasu abinci na iya rage karfin jima'i da kuma haifar da lalata ingancin motsin zuciyarka kuma suna taimakawa wajen kwararar jini zuwa sashin jikinka. 


Karanta>>> Maganin Karin Hips Mai Sauki Ga Mata


 Kwai na daya daga cikin abincin da masana ke bada shawara ga mutane musamman maza suci kafin kusanci.


Karanta>>> Ga Masu Neman Karin Kiba Ga Hanyar Da Zaku Bi


Kwai wani abinci ne na asali a yawancin al'adu na duniya, kuma saboda kyawawan dalilai.


Karanta>>> Yadda Zaki Kula Da Nonuwanki Lokacin Da Kike Shayarwa 


 Wadannan abubuwan al'ajabi masu cike da fa'idojin kiwon lafiya da yawa waɗanda zasu iya inganta lafiyar gaba da samar da walwala.


Karanta>>> Amfanin Kubewa Musamman Ga Ma’aurata


 A cikin wannan yanki mai layi da ɗabi'ar  "Layin Lafiya", zamu duba tasirin kwai a rayuwar ku ta jima'i.


Ku biyo mu......


A cewar masu bincike a cikin bututun gwaji da dabbobi, selenium yana taimakawa wajen haɓbaka samar da hormones na jima'i (testosterone) ta hanyar kunna wasu hanyoyi da bayyanar wasu kwayoyin halitta. 


Karanta>>> Ko Kunsan Amfanin Shan Kunun Aya


Bugu da ƙari kuma, nazarin ɗan adam ya gano cewa matakan testosterone sunfi girma a cikin waɗanda keda matakan selenium mafi kyau a cikin jininsu. 


Karanta>>> Maganin Kurajen Gaba Da Kaikayin Gaba Na Mata


Don haka, mutanen dake cin ƙwai akai-akai sukan sami babban selenium fiye da waɗanda basu ci ba. 

Karanta>>> Dalilan Dake Jawo Rashin Sha’awa Ga Ya Mace

Ana ganin cewa ha'ila yau ƙwai kuma na iya taimakawa wajen kwararar jini zuwa al'aurar wanda hakan ke nufin yana iya rage haɗarin lalata farji da gaba.

Post a Comment

0 Comments

Ads