Za a ga Watan Shawwal yau Alhamis kuma zai yi mintuna 27 a samaniya ~Sheikh Ibrahim Falaki

 


Za a ga Watan Shawwal yau Alhamis kuma zai yi sama da mintuna 27 a samaniya, inji Sheikh Ibrahim Falaki

Malamin yace Watan Shauwal zai tsaya a yau Alhamis 20/4/2023 (Insha Allah), kuma zai samu sama da mintina 27 a sama bayan faɗuwar rana.

Yace kuma a neme shi daga ɓangaren Arewa kaɗan da mafaɗar Rana. Idan Allah ya nufa an ganshi, za a ganshi a kwance daga ɓangaren Arewa da mafaɗar Rana.

Post a Comment

0 Comments

Ads