Yarinya ‘yar Albarka: Rahama Sadau yayin da mahaifinta ke sanya mata Albarka

Tauraruwar fina-finan Hausa, Rahama Sadau kenan a wannan hoton yayin da mahaifinta ke sanya mata Albarka.


Ta saka hoton ne a shafinta na sada zumunta.
KARIN LABARAI

Post a Comment

0 Comments

Ads