Yadda Za a bada tazarar haihuwa ta hanya mai sauki kuma ba tare da anje Asibiti ba.


Mafi Yawan Hanyoyin da Ake bi Wajen Bada Tazarar Haihuwa Sukan Bar Baya da Qura  Wajen Sakar Was Mata Rikicewar Jini Suta Wahala Ga Ciwon Mara Wasu Matan Ma Suta Ramewa

Karanta>>> Amfanin Ƴaƴan Gwanda Musamman Ga Mata


Ga Wasu Hanyoyi  da zaa iya bi Masu Sauqi Wajen Bada Tazarar Hai Huwa Marasa Cutarwa


1- A Matse Lemun Tsami Amma (Lime) Guda 2 Cikin Ruwa Rabin Kofi, Bayan Gama Saduwa Macce Tasha, Ciki Bazai Shigeta ba A Wanna Lokacin


Karanta>>> Dalilan Dake Zawo Rashin Sha'awa Ga Mata


2- A dafa Ganyen Darbejiya (Dogon Yaro) A Dibi Cofi 1 A Sha Bayan Gama Saduwa Macce Ba Zata dau Cikiba A Wannan Lokacin


3- 'Yayan Zurma Macce dake Son Bada Tazarar Haihuwa ta Shekara Guda Sai ta Hadiyi Guda Daya, Mai Son Yin na Shekara 2 Sai ta Hadiyi Guda 2,


Karanta>>> Ingantaccen Matsi  Da Bashi Da Illah


4-Idan Mata  Ko Miji Ko Su Biyun Suka Shafa   Man 'Ya'yan Zurman Wato MAN GELU (Castor Oli) Kafin Saduwa Ba Zaa Dauki Ciki ba a wanna Lokacin


Karanta>>> Ingantaccen Magani Ga Mata Masu Nono Daya Ya Fi Daya Da Abinda Ke Jawo Haka


Katura Wani Group Dan Wasu Su Amfana

Post a Comment

0 Comments

Ads