Bayan Karbar Muslunci Jarumar Fina-Finan Turanci na Kudancin Nigeria data Muslunta, Hajiya Minnah ta bayyana farin cikinta da sabon Addininta.

Bayan Karbar Muslunci Jarumar Fina-Finan Turanci na Kudancin Nigeria data Muslunta, Hajiya Minnah ta bayyana farin cikinta da sabon Addininta.

Jarumar ta wallafa Sabbin Hotunan Bikin Sallah Karama cikin shigar Muslunci.

Jarumar dai ta bayyana Karbar Muslunci ne yayin Tafsirin Azumi a watan Ramadan daya gabata inda ta sauya suna daga Mercy Aigbe zuwa Minnah kamar yadda Nigerian Tribune ta rawaito.

KARIN LABARAI

Post a Comment

0 Comments

Ads