Amfani Yayan Gwanda Musamman Ga MatanNAQUDA:


Mai Ciki Ta Samu 'Ya'yan Danyar Gwanda Ta Maida su Gari, Da Zarar Taji Naquda ta Kankama Ta Kwa6a da Manja Tana Lasa, Zata Sauka Cikin Dan Lokaci,


Karanta>>> Amfanin Hulba A Jikin Yan Mata Dama Matan Aure.


OLSA:

Garin 'Ya'yan Gwanda Cukalin Shayi Daya a Kunu, Sau Daya a Rana Kwana 7, Zaa Rabu da Olsa,


Karanta>>> Yadda Zaki Haɗa Ingantaccen Maganin Ciwon Sanyi (Infection)


MANIYI:

Shan Garin 'Ya'yan Gwanda da Madara Na Qara Ruwan Maniyi,


Karanta>>> Dalilan Dake Sawa Nonuwa Suke Zama Kanana


CIWON SUGA:

Shan Garin 'Ya'yan Danyar Gwanda Cukali 1 a Ruwan Dumi Na Sauke Suga Cikin Sauri a jikin Mutum,


Karanta>>> Yadda Ake Matsi Da Tafarnuwa


HANA DAUKAR CIKI:

Shan Garin 'Ya'yan Gwanda Cukalin Shayi Daya a Ruwan Dumi Bayan Yin Jima'i Na Hana Shigar Ciki,


Karanta>>> Maganin Kowacce Irin Cuta Da Izinin Allah


TAIFOT DA MALERIYA:

A Ki6a 'Ya'yan Gwanda a Tace a Ruwa Lita 4 Galan Daya Kenan, Asa Zuma Kimanin Cokali 10, Asha Rabin Kofi Sau 2 A Rana Har Ya Qare Za'a Sami Lafiya,


Karanta>>> Yadda Za’a Yi Amfani Da Kanunfari Wajen Magance Ciwon Sanyi


DAJI (CANCER):

Shan Ruwan 'Ya'yan Gwanda da aka Kir6a Aka Tace Kofi Daya a Rana Sau 1Yana Rigakafin Kamuwa da Ciwon Daji,

Post a Comment

0 Comments

Ads