Allah ya karbi Rayuwar matashiya mai haddan Alkurani INNA-LILLAHI-WA-INNA-ILAIHI-RAJIUUN ALLAH Ya Yiwa HAFIZA A'ISHA MUHAMMAD MAKERI Rasuwa Bayan Aiki (Operation) da Akayi Mata A Asibitin Shika Zaria, Karo Na Biyu da Safiyar Juma'ar nan 10/3/2023.

Karanta>>> Sirrin Mallakar Miji Ba Boka Ba Malam

 Muna Rokon ALLAH ya Jikan ta da Rahama Yasa Aljannah ce Makoma

 duban mutane da dama sun zubda Hawaye tare da yiwa shafukanyar addu'ar samun rahamar Allah.

INNA LILLAHÍ WA’INNA LILLAHÍ RAJI’UN.


Matashiyar Mahadacciyar Kur'ani, Aisha Humaira Ta Rasù

 

Allah Ya yi wa A'ishah (Humaira) rasùwa sakamakon rashin lafiya.

Karanta>>> Maganin Toilet Infection Da Kuma Rashin Sha’awa Ga Mata

Wani abin al'ajabi, a ranar 7 ga watan Janairu 2023 mahaifiyarta ta rasù, ita kuma jíya 10/03/'23.


Marigayiya A'isha mahaddaciyar Alqur'ani mai girma ne, ta haɗu da jarabawar makanta kusan shekaru biyu da suka wuce, inda aka yi mata aikin ido a mataki farko, garin yin aiki na biyu Allah Ya karɓi rayuwarta.


Allah Ya gafarta maki A'isha (Humaira), Ya sa Aljanna ce makomarki.


Wani darasi ga rasuwar yarinyar shine, kusan duk hotuna ko bidiyon ta da ake ta yadawa a kafafun sadarwa shine wanda take kan karanta Kur'ani, sabanin yadda za ka ga ana nuna hotunan wasu a yayin badala bayan sun rasù.

Domin kallon cikakken bidiyon sai ku danna hoton dake kasa 👇👇👇Post a Comment

0 Comments

Ads