Yadda Zaki Kara Girman Kugu (Hips)

Girmam Kugu'


Girman kugun mace yana daya daga cikin abubuwan dake janyo sha'awa tare da tayar da hankalin maigida idan ya kalli uwar-gida musamman idan tayi kwaliyya da matsatsun kaya masu nuna shape din jikinta.


Shidai 'Hips' a jikin mace wata baiwa ce ta halitta wacce Allah yakan halici dan Adam da ita, Wadansu matan suna matukar sha'awan su kasance masu cikan 'Hips' Amman Allah bai basu ba.


Hakan yasa na kalato ma irin wadannan matan hanyoyin da yafi dacewa su bi wajen samun cikar 'Hips' batare da samun illoli a jikinsu ba.


Wasu matan har kauce hanya suke yi, su je a saka musu 'Hips' din roba.


Ku Danna Bulun Rubutun Domin Sanin Yadda Zaku Kara Hips Cikin Sauki

Post a Comment

0 Comments

Ads