Tofa ga Bidiyon data sa Aka Kama Mawakin da Yayi Wakar Adaidai Tanan

Tofa ga Vidyon data sa Aka Kama Mawakin da Yayi Wakar Adaidai Tanan.Kamar yadda aka sani A watan daya sabi ne aka kama Shahararriyar Yar TikTok dinnan Me suna Murja ibrahim kunya akan Maganganun batsa da takeyi a Shafukan Sada Zumunta Musamman ma na Tiktok.

Wasu Fusatattun Matasa A Jihar Kaduna Sunyi Kokarin Hallaka Dan Gwamna Nasir El-rufa’i.

 Wanda har aka kaita kotu akayi zama na farko bayan wani loki kuma sai jiya aka maidata kotun, sai dai wannan karon kuma an hada da wani mawaki wanda yayi Wakar Adaidai Tanan.


 Kalli Full vesion ananPost a Comment

0 Comments

Ads