Sirrin Yadiya A Jikin Mace, Wanda Mata Da Yawa Basu Sanshi Ba

SIRRIN YADIYA AJIKIN MACE

Itaciya me yado wanda ta shahara a kasar hausa wajen mu'amalar yau da gobe, koda yake amfi amfani da ita wajen dafawa ayi kwadon kuli da ita amma da yawa basu gano sirrin taba wanda tuntuni wannan sirrin yana aiki an fahimceshi,

Yadiya wanda asalin sunanta (Leptadenia)

tana saukakawa mace me juna samun haifuwa da sauki kamar wanda cikinta ya haura wata bakwai tana iya mayarda ruwanta ruwan shanta safe da yamma harya zuwa lokacin haifuwa, yanda akeyi kuwa shine idan aka tafasa ganyen sai atace ruwan,

maganin sanyi ana hadawa da saiwarta da saiwar zogale kanunfari da tafarnuwa ana tafasawa ana zama aciki na tsawon mintuna biyar yana magance zubar ruwa tareda wari kuraje da kaikayi,


tsumin mata na ni,ima ana hadawa da saiwarta da sassaken baure da kanunfari atafasa sannan atace ruwan asaka masa mazar kwaila asha safe da yamma wannan shima yana aiki 100%

Ayi Share don cigaba da samun wasu

Post a Comment

0 Comments

Ads