Shin Kunsan Mata Masu Shan Wahala Wajen Saduwar Aure?

KO KUNSAN MATA MASU SHAN WAHALAR SADUWA?

.


.

Marabanku dai da kasancewa da wannan shafin yayin da zan dawo muku da cigaban wannan darasi da yake magana akan wahalar saduwa da MA'AURATA kesha sakamakon wasu matsalolin rayuwa wanda wani lokacin rashin sanin matsalar shike wahalar damu.


Al'ummar hausa fulani munada karancin wayewa akan bangaren saduwa tsakanin miji da mata wanda a zahirin gaskiya wani lokacin wannan matsalar tana kankama ne tun saduwar farko inda namiji ke jiwa mace ciwo lokacin da yake yunkurin saduwa da ita, 
to wannan lokacin ba lallai ruwan zafi ya warkarda wajen da wuri ba kuma kasancewar wajene wanda baya shan iska gashi kuma ana famashi kullum yayin saduwa, to sai kaga koda an dade da aure wajen ba zai warke ba kullum sai mace taji zafi lokacin saduwa musamman idan ya kasance batada ni'ima wadatacciya, wannan dalilin ne yasa muke bawa 'yan mata masu yin dinki don matsi shawara dasu kula sosai ya zama ansamu tazara sosai kafin aure,

ciwon sanyi yana haifarwa mace kuraje acikin gabanta wanda bata ganinsu don suna can ciki to sai an tabasu taji zafi sosai wannan koda mace tanada ni,ima bazai hana cin zafin ba,

bushewar gaba itama babbar hanyace da take kawo zafi saduwa wannan kam harma kansa me gidan domin saiyafi masa sauki akan be sadu da mace ba domin yana goge gabansa ya rinkajin zafi bayan kammala saduwa, to saboda haka idan kina fama da wannan matsalar kawai ki bude Aplication na 'YAR BAIWA idan kuma bakida kiduba group dinda kike ko kuma PLAY STORE na wayarki.

Post a Comment

0 Comments

Ads