Rarara ya karyata Sarkin waka cewar an bashi 150m da motar 80m akan ya bar tafiyar Atiku / A Zango wanzami bai son jarfa

Rarara ya karyata Sarkin waka cewar an bashi 150m da motar 80m akan ya bar tafiyar Atiku / A Zango wanzami bai son jarfa


A cikin wata tattaunawa da Dw hausa suka yi da Rarara tare da Sarkin waka kan yan takarar da suke tallatawa a zabe mai gabatowa, Sarkin waka ya bayyana an taya shi miliyan 150 da motar miliyan tamanin akan ya bar tafiyar Atiku ya koma wata tafiyar amma yaki amincewa, duk da cewa yaki fadi jam'iya ko dan takarar da yayi masa wannan gwagwaban tayin.

Ayyirri: Maryam Wazeery (Laila) ta Shirin Labarina ta haihu

Sai dai anasa bangaren Rarara ya karyata wannan batu inda ya ce Sarkin wakan ya dauka a shirin labari na ake, wato a film kenan ba a gaske ba a cewar rarara shi ya wuce a masa tayin kudi ko mota a siyasa, shima Sarkin raina masa wayau akayi da har za a yi masa wannan tayi haka, kada dai mu jaku da nisa ga dai yadda firar tasu ta kasance.


 A Zango wanzami bai son jarfa: A Cewar Wani Malami


Ga Cikakken bidoyon nan 👇👇👇Post a Comment

0 Comments

Ads