Nonon Raƙumi: Amfanin nonan rakumi ga mata, da kuma maza!


Amfanin nonan rakumi ga mata, da kuma maza!


Wannan hadin yana taimakawa ga mata gaya dangane da abinda zaman takewar aure, musamman kara niima da sauran su.


 Karanta>>> Amfanin Hulba A Jikin Yan Mata Dama Matan Aure.


(1) Zaki samu wadannan abubuwa kamar haka: Nonon rakumi Mara hadi ko kadan. 

(2) Zaki samo aya 

(3) Zaki samo gero. 

(4) Zaki samo kwakwa. 

(5) Zaki samo dabino bushashshe. 

 

Karanta>>> Maganin Zubewar Nono...


Kuyi hakuri nayi mantawa ana hadawa sansami kice abaki kayan daka magani, zaa hada maki. 

Hanyar da zaa hada zaa nika aya,anika gero, anika dabino, da wannan kwa kwa, amma ayar kafin anika ana bukatar asoya ta kadan, idan akayi garin wadannan Magungunan Sai a hada waje daya.


Karanta>>> Yadda Zaki Matse Gabanki... (Vaginal Tightening)


Sai akawo wannan no-non rakumi azuba kadan ana gaurayawa har yahade sosai ta yadda kada acika daga nan ana bukatar zaa busar dashi.


Bayan ya bushe zaa Kara nikawa ko adaka Sai adinga shansa da madara ko aruwan shayi insha Allah wannan zai taimaka sosai wajen bada niima da kuma magani.


Dangane da maza kuma zaka iya samun no-non rakumi mai kya Mara hadi da kuma fitsarin sa, da kuma Zuma. Sai kahada no-non dan kadan da fitsarin kadan da Zuma ka gauraya kashanye. Ko kuma kahada da Zuma da fitsarin rakumi kadan, da no-non sa kadan sai kazuba gishiri kadan ka gauraya kasha wannan yana taimakawa sosai ga mazaje wajen bada kuzari.


 Karanta>>> Yadda Za'a Yi Amfani Da Kanunfari Wajen Magance Ciwon Sanyi


Amma idan kasamo marasa kya to bazaa samu wannan faidaba, dafatan zaa kiyaye.


Bayan haka Kamar yadda ake yawan tambaya akan matsalolin da suka shafi maza maganar karfi, da Kara kuzari, zaka iya samun garin kuka Mara hadi, kahada da Kanin fari, ko kayan yaji kanike kadinga sha da ruwa hakanan, ko ruwan shayi wannan Shima yana taimakawa sosai.


 Karanta>>> Maganin Kowacce Irin Cuta Da Izinin Allah.


Bayan haka masu matsalar na Ciwan sikla musamman alokacin sanyi matsalar tana yawan tashi, to Kamar yadda wasu suka jarraba idan aka samu no-non rakumi, da kuma fitsarin sa wadanda basuda hadi akayi amfani dashi, Kamar marfi magani zaarika sha sau uku arana, no-non Kamar Karamin kofin yara sau daya arana, bayan haka zaayi ma yaron wanka sannan a shafa masa fitsarin rakumi ayi Kamar haka na sati uku idan Allah swt. Yasa anyi bisa dace zaa iya samun sauki ko asami waraka.


Dafatan Allah taala yabamu dacewa Allahumma Ameen.

Post a Comment

0 Comments

Ads