NAJERIYA A YAU: Yadda ’Yan Najeriya Ke Kallon Karin Wa’adin N200

Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan Tun bayyanar batun sauya fasalin kudaden Najeriya ’yan kasar ke fama da karancin tsabar kudin kashewa. Shin ko…


Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan

Tun bayyanar batun sauya fasalin kudaden Najeriya ’yan kasar ke fama da karancin tsabar kudin kashewa.

Shin ko yaya kuka ji da aka kara wa’adin karbar tsofaffin takardun Naira 200?

Mun tattauna da masu ruwa da tsaki kan wannan batu, mun kuma ji ta bakin masana. A yi sauraro lafiya.


Post a Comment

0 Comments

Ads