Amfanin Hulba Ga Yan Mata Harma Da Matan Aure


Dangane da fa'idar Hulba wacce muka kayi bayaninta abaya cewar BANDA MACE MAI CIKI 


Bai kamata mace mai ciki ta sha Garin Hulba ko Man Hulba ba, sai dai in nakuda take yi.


Karanta>>> Maganin Zubewar Nono...


Ita hulba tana motsa Mahaifar mace, tana sanya Mahaifar ta turo abinda ke cikinta ne. Don haka bai dace mace mai ciki ta sha ba, har sai nakudarta tazo.


Amma mace mai shayarwa, ita ce ma tafi dacewa tayi amfani da Hulba domin samun cikakkiyar lafiyar shayarwa, da kuma wadatuwar ruwan nono ga jaririnta.


Karanta>>> Amfanin Gishiri A Gaban Mace...


Matar da take fama da Matsalar kaikayin gaba, ko Kurajen gaba, ta samu garin Hulba ta dafa ta rika shiga ciki bayan ta surka shi... In sha Allahu zata samu waraka.


Wacce take fama da matsalar Bushewar gaba, idan tana shafa Man Hulba acikin gabanta zata samu yayewar Matsalar.


Karanta>>> Yadda Zaki Matse Gabanki... (Vaginal Tightening)


Hakanan wacce fatar jikinta take yamushewa idan tana shafa man hulba zata samu waraka.


Kamar yadda muka fada  idan mace tana so ta samu ingantuwar Qirjinta, ta rika dafa garin Hulba tana sha da zuma ko mazarkwaila.


Karanta>>> Yadda Za'a Yi Amfani Da Kanunfari Wajen Magance Ciwon Sanyi


Ko kuma ta rika shan Man Hulbar acikin ruwan dumi tare da zuma, kuma tana shafawa akirjinta, in sha Allahu za'a dace.


A turawa yan uwa su amfana.


Idan ana bukatar hadaddun magungunanmu akira 09023624451.


Ko ayi magana ta whatsapp domin Karin bayani

Post a Comment

0 Comments

Ads