Yadda zaka cike aikin kidaya (NPC)


Kamar yadda kuka sani duk wata hukuma ko masana'anta ko wani abune ma dai idan za ayi Dole akwai wasu ka'idojin da suke sakawa To Haka hukumar Kidaya Ta Kasa ta saka wasu ka'idojin da indai zaka cika wannan aikin Dole sai ka cika su Abubuwa da ake bukata wajen cika aikin 

✓ Nin

✓ Results,

✓ Qualification,

✓ Photo,

✓ Gmail,

✓ Phone number,

✓ Guidance.


 Hukumar ta sanya wajen da Dole sai ka saka sunan wani guidance naka kamar Mahaifi, Mahaifiya Ko yayan ka ko wani dai Dan uwanka Ana bukatar 

✓  Fulln name nasu 

✓  Phone number 

✓ Grantor


 Hukumar ta sake karawa da lalle sai kana da grantor sannan zaka Sami damar submit na naiman aikin da kake a hukumar Shi Kuma grantor Dole sai ya kasance daga cikin mutanen Nan Mai mulkin gargajiya wato sarauta Daga Kan Mai anguwa zuwa sarki zaka iya amfani da daya daga cikin su Ko mallamin addini.

Ko Kuma wani babba a cikin Ma'aikatan gwamnatin Ana bukatar 

✓ Full name nasu 

✓ Phone number 

Da zarar ka mallaki wannan Abubuwan sai ka Shiga wajen da aka rubuta apply now domin cikawa.


 APPLY NOW

Post a Comment

0 Comments

Ads