Yadda za a magance warin gaba da kuma fitar farin ruwa daga gaban mace da izinin Allah

 Man zaitun yana magunguna da yawa to anaso ki ringa shafashi a jikinki yana gyara fata dasaka sautsi jiki, hakama yanada kyau ki dinga shafawa a gabanki yana saka laushi hakama idan mai gidanki yana iya shafawa.

___________

        πŸ‚ *BAWON BAGARUWA* πŸƒ


shi kuma wani sirrine wanda idan mace na son ta zama kullum a tsuke kamar sabuwa ta dunga dafa bawon kina shiga kamar yanda ake shiga ruwan dumi in kin haihu.

___________

        πŸŽ€ *MAGANIN WARIN JIKI* πŸŽ€

        πŸŽ€πŸŽ€ *BODY ORDOUR* πŸŽ€πŸŽ€


Warin jiki ko body ordour wani abune da wasu mutane kanyi fama dashi har yakan zamo abun kunya ko abin damuwa, yakan farune Galibi sakamakon wasu kwayoyin cuta dake hadewa da zufa (gumi) da mutum Keyi.

____________


Karanta>>> Tsumin Matan Aure Na Musamman Domin Inganta Zaman Aure


        πŸ’‰ *MAGUNGUNAN SA* ⚗


a zuba garin magarya cokali daya a ruwan zafi da kafra guda daya da garin kanimfari a ruwan zafi sai a tace a rinka yin wanka dashi safe da yamma Inda angama wankan sai ashafa turare sa'annan a rinka kulawa da garin hammata Dana Mara insha Allah.

____________

               πŸ™†πŸΌ *FITAR RUWA* πŸ™‹πŸΌ


dangane da ruwan da yake fitar miki a gabanki, idan ya kasance ruwa ne mai yauki Mara wari to wannan ruwa ne na ni'ima idan kuma yana warin kuma yana fitowa kamar majinar infection ne sai ki samu.


•••▻ hulba

•••▻ ganyen magarya


Zaki iya samun garin hulba da ganyen magarya ki tafasa ruwan ki rinka dunduma farjinki.

____________

     πŸ™‹πŸΌ *LALACEWAR GABA MACE* πŸ™†πŸΌ


idan kika fuskanci gabanki yayi lakwaf kamar lalataccen tumatur πŸ’ abu na farko dazaki fara yi shine ki 


☛ ki daina tsarki da ruwan sanyi sai na dumi.


Karanta>>>  Ingantaccen Matsi Da Bashi Da Illa, Kuma Da Kanki Zaki Hadashi.


Ki dafa bagaruwa da ganyen magarya ya zamana sune abin tsarkinki insha Allah zai gyaru.

__________

          πŸ™‹πŸΌ *GAREKU MATA* πŸ™‹πŸΌ


¹ *KISAMU TSAKIN KUKA*


ki rinka tsugunno dashi yana matse farji sannan yana Hana warin gaba


² *KISAMU BAGARUWA*


kini kata tayi laushi sosai sai ki samu zuma ki kwaba ki rinka matsi dashi Zaki sha mamaki.


³ *KISAMU SAIWAR KANUNFARI*


ki tafasa sai ki rinka tsarki dashi.


⁴ *KISAMU GAYAN NA'A-NA-A*


ki rinka tsugunnawa a cikin yana Hana warin gaba.


5 *KISAMU DABINO KANUNFARI*


ki bare dabino kiji kasu agora sujiku sosai sai a rinka sha safe da yamma yana Kara ni'ima ga mata

_________

🌺 *DAME MATAN WAJE SUKA FIKI?* 🌺


Yake yar'uwa mai karatun ya wajaba ki Duba ki gani menene matan waje sukeyi har suke kwace maku mazaje.

__________


Karanta>>> Maganin Kurajen Gaba Da Kaikayin Gaba Na Mata


✫ *BASU FIKI DA KOMAI BA SAI ABUBUWAN KAMAR HAKA* ✫


∋ •iya sa kaya

∋ • iya kwalliya

∋ • iya tafiya

∋ • iya magana

∋  iya kallo

∋ iya murmushi

∋ iya kwarkwasa

∋ iya salon kwanciya

∋ tsafta

∋ gyara fuska

∋ shagwaba

∋fesa turare mai kamshi

ε·₯ gyaran gashi

ε·₯ gyara nono

ε·₯ wanka akai-akai


Karanta>>> Maganin Sanyi Na Maza Da Mata 

Karanta>>> Alfanun Yin Turaren Kanimfari Ga Mata


To tunda kin gane sai ki gyara wadannan abubuwan 

__________

               ★  SANARWA ★

wannan cibiya tana nan tana aikinta kamar

Post a Comment

0 Comments

Ads