Shin Itama Mace Kamar Namiji Take Inzali? Cikakken Bayani

 ITAMA MACE KAMAR NAMIJI TAKE INZALI?
akwai banbanci tsakanin inzali na mace Dana namiji domin yanzu matsalarda wasu mata ke ciki shine basajin lokacinda suke inzali kamar yanda namiji ke sani kuma bisa binciken masana Abu ukune kan gaba wajen faruwan wannan matsalar 1 akwai infection Wanda yake hana mace sanin lokacinda take inzali domin maniyinta zai tsinke ya zama kamar ruwa zai rinka fitowa kadan kadan wata tanajin dadi lokacin fitarsa wata kuma kwata kwata babu abinda takeji na dadi amma mijinta zai iyajin dadin shima kafin ciwon yayi yawa saboda irin masu wannan matsalar koda maganin ni ima sukayi babu wani canji to a hankali sai shima mijin yadena jin dadinta kuma sauda dama abinda ke kawo wannan matsalar shine wasa da farji lokacin mace tana budurwa istim Na.i (mastrabution)

Masu irin wanan mastalar akwai maganin damuke hada musu daban bawai na dawo da Sha,awa ba kawai .


KARANTA WANNAN>>> Bambancin Mace Doguwa Da Gajera A Wajen Jima'i


2:- na biyu akwai rashin gamsuwa da miji shima yana hana mace inzali domin wasu matan ana dadewa kafin suyi rilessing to idan ya zama mijin bashida juriyar dadewa mace sai taji kamar zaizo amma ba dama ko kuma kankantar gaban namjji baya shiga gaban mace yanda ya kamata to babu damar tayi inzali to wannan matsalar daga wajen mijinne suna iya wasanni sosai har saita kusa yin inzalin kafin afara saduwa

 3 :-akwai rashin sha awa mace Wanda batajin sha awar namiji komai dadewa ana saduwa da ita bazatayi inzaliba irin wannan gaskiya ta dage dashan magungunan kara sha awa tareda ni ima Maniyin mace yana zama a kirjinta yayinda take jin sha’awa yana zuwa kasan mararta ta yanda idan har sha’awarta bata kai kololuwaba wannan maniyin bazai fitaba hakan shine kesa mace ciwon mara idan har be fitaba zuwa lokacin al’ada

Hakan kuwa yana matukar wahalarda mace kafin gama al’adarta amma shan lemon tsami da jar kanwa yana temakawa sosai dan kuwa sune maganin rage sha’awa koda kuwa namiji zai iyahsansa wato ajika jar kanwa amatsa lemon tsami ana sha kullum To amma akwai banbanci da namiji wanda dama maniyinsa kasan marenansa yake koda karamar sha’awa yaji yakan taso izuwa asalin kororon mafitsara wanda yake a shirye daya fito rashin titowarsa shine ke haddasawa namiji marena suna ciwo dan ahaka akwai abu biyu daya kamata wannan binciken ya tabbatar mana shine na farko mace nononta shine abunda yafi komai tayar mata sha’awa yayinda shi kuma namiji gabansa

 

Dangane da matsalolin dake damun maza su mata Allah baya jarabtasu da irin wadannan matsaloli?aa abun bahaka baneba ba shakka suma Allah yakan jarabcesu dasu suma, dan idan akasami matsala narashin shaawa,amma fa wannan Innana maganane akan mata Kadai.

.

To idan akasami karancin shaawa, koko karancin niima ,ga shawara 


Kututubaimu dumin samun magani da zai Miki maganin wannan matsalar dayardar Allah magugunan mu gajajune Kuma ingantatu 


MACEN DA IN MIJINTA YA SADU DA ITA MANIYYIN SAI YA GANGARO BAYA ZAMA A CIKIN FARJINTA

Da dama Mata na fuskantar wanann matsala alhali ba sunanta Matsala ba, mafi yawa matan da basu Dade da aure ba kan samu wanann yanayin na dawowar sperm bayan gama ejaculation tsakanin Ma'aurata daga karshe mace tarika tinanin ko matsala ce.........


TAMBAYAR DA MAFI YAWAN MATAN DA SUKA TSINCI KANSU A WANNAN YANAYI SUKE YIWA KANSU ITACE.......


Shin zan iya daukan ciki a Haka duk da ina ganin Wannan da zaran mun gama sex sai inji duk ya biyo jikina???

TO bincike ya tabbatar da Mata ko mace zata iya daukan ciki a Haka sannan wannan ba Yana nufin mace nada matsala ba, wannan baya Hana shigar ciki.

Da zaran d'a namiji yayi release kasa da minti Daya sperm dinshi zai shiga duk inda ya dace ya kuma yi anfanin da ake bukata, duk ruwan da za aga ya dawo akwai Wanda zai rage mace ta iya daukan ciki dashi matukar bakin kahaifarta a bude yake

Sabidahaka gaskiya lafiya lau ne Babu matsala Dan mace taga irin hakan a tare da ita, a daina damuwa ana kashe kudade saboda wannan baya Hana ko rage yiyuwar daukan ciki


Saidai a wata Mahangar Binciken Ilimi Na Likitanci a Musulunci kan wannan Matsalar Kuma wasu masu binciken suna ganin cewa;

Wannan matsalar tana faruwane sakamakon toshewar wasu bututu daga cikin farji, kuma suna toshewane bisa sababi Na rauni dake faruwa wajen Haihuwa ko 6ari, sannan shetanun Aljanu musamman jinnul Ashiq Na iya haddasa wannan matsalar, sannan shigar iska cikin farji ma yana da tasiri wajen faruwar wannan matsala.

Idan Farjin mace ya guntsi iska toh ko Yaya ta motsa iskar sai tayi kokarin hurowa waje, don hakane ma in aka sadu da ita sai iskar ta huro zuwa waje don haka sai iskar ta horo maniyyin da mijinta ya zuba mata sai ya fito waje.

Mafita

Ta dinga yin motsa jiki nau'in gwale-gwale (wato a turance Squatting ta bubbude kafagunta a tsaye tana yin sama tana mikewa tana tsugunawa a tsaye amma ta dinga yin kamat sau ashirin da safe ashirin da yamma, kuma ta dinga yin sit-up shima wannan adadin.


Amma intayi hakan baidena hakan yanuna akwai jinul ASHIQ kenan Dan haka sai tatutubaimu dumin siyan maganin damuka tanada Dan wanan matsalar .


Al Huda ISALMIC MEDICINE kututubaimu dumin samun magani cutakanku dakuma gyran jikinku dayardar Allah .

Post a Comment

0 Comments

Ads