Rashin Aske Gashin Hammata Ya Janyowa Bilkisu Shema Zagi A Wajen Masoyan Ta

Babbar jaruma a masana'antar kannywood Bilkisu Shema ta daura wani sabon hoton ta a shafin ta na Instagram, wanda hoto ya bayyana hammatar ta da gashi buzu-buzu, cikin kankanin lokaci mutane suka fara cin fuskar ta akan hoton data ɗora.

Domin kallon cikakken bidiyo sai ku dannan hoton dake kasa 👇👇👇
Post a Comment

0 Comments

Ads