Mallakar Miji Cikin Sauki Ba Boka Ba Malam.

'Yan uwa mata na yawan kokawa kan yadda wasu mazan basu damu da su ba, balle su biya musu hakikanin ibadar aure yadda ya kamata.


Wasu kuma suna korafin wai mazajen nasu na kokawa kan
basu da ni'ima a jiki, ma'ana basa jin komai daga gare su.


Karanta>>> Abubuwan Dake Haddasa Matsalar Saurin Kawowa, Raunin Gaba Da Kuma Ƙanƙancewar Gaba Masu Wahalar Magani.


             (⌒⌒) *KARIN KUGU 'HIPS* (⌒⌒)

masu neman karin hips inaso a fahimci cewa girman kigu
halitta ce, wasu matan har kauce hanya sukeyi,su je a saka
musu kugun roba kunga akwai alamar kauce hanya a nan kenan akwai nau'in ababen da mace zata rika ci , sannun a
hankali, kyan diri da halittarta zasu kara fitowa, ita ma zata
rika ji ta kara cika, tayi kyau, masanan a wannan fannin, sun bayar da shawarwarin.

Amfani da


◆- Abarba 🍍
◆- Ayaba 🍌
◆- Gwanda🍠
◆- Kankana 🍉
◆- Zuma 🍯
◆- Madarar ruwa 🍶


Karanta>>> Sirrin Gyaran Nono Kashi Na Daya


A kan hada su waje guda, a markada su, har sai sun zama
ruwa, sai a dan kara zuma da madara bayan wannan, mace za ta rika hada da ganyen.

- Alayahu 🌿
- Tumatiri 🍑
- Albasa 🌰

- Ki yi kwadonsu ki rika ci haka nan za ki rika yin wadannan
kayan lambun da ki ka markada, sai ki rika sha misali da asuba ko da sassafe kafin ki fara cin komai, insha Allah

Karanta>>> Sirrin Gyaran Nono Kashi Na Uku


*KARIN NI'IMA*

dangane da bayani kan abubuwan ni'ima kamar kullum
mukan bayyana cewa a yawaita samun
■- Ruwan rake
■- Ruwan kankana
■- Ruwan kwakwa
■- Sai a matse su, a hade ruwan guda, ki rika sha so uku-uku a rana uwargida, kin iya yin wani hadi na musamman, wanda shi kansa maigida zai iya amfani da shi, hakan ma yana kara dankon soyayya da fahimtar juna.

Misali


- Alkama
- Danyar gyada
- Waken soya
- Aya
- Madarar ruwa.

Sai ki jika ki markada su, ki tace, idan ya zama gasara sai ki rika damawa kamar yadda ake dama koko, sai ki zuba
madara ta ruwa, kiyi kamar sati biyu kuna sha, da yarda Allah za a dace.


Karanta>>> Tsumin Matan Aure Na Musamman Domin Inganta Zaman Aure

Post a Comment

0 Comments

Ads