Mai Da Tsohuwa Yarinya

  HADIN YAYAN BAGARUWA


🍂 Ya'yan bagaruwa ta makka

🌿 Garin baure

Za'a soya ya'yan a hada garin baure adinga sha.


Karanta>>> Amfanin Zogale 18 Da Ba Kowane Ya Sani Ba


                 🍉HADIN KANKANA🍉


Wannan hadin yana gigita mai gida dan haka ku jaraba.

🍉 kankana

 A matse ruwanta, mace zata yi matsi da shi, idan ya samu kamar 10 m sai a wanke ,yana kara ni'ima sosai.


Karanta>>> Mallakar Miji Cikin Sauki Ba Boka Ba Malam


                👙 Gyara nono. 👙


Kunun alkama da madara zaki yi shi sau biyu, a rana zaki yai hakan kafin sati biyu a yi yaye da kuma sati biyu bayan yaye.


               👙 Gyara nono 👙


 Hulba za'a samu a tafasa ki rinka gasa nono da shi, sai kuma a shafa man hulba.

✿✿✿✿✿✿✿✿✿✿✿✿✿✿✿✿✿✿✿✿


Karanta>>> Tsumin Matan Aure Na Musamman Domin Inganta Zaman Aure

Post a Comment

0 Comments

Ads