Kannywood Bayan Sati Da Rasuwar Kamal Yanzun Nan Allah Yawa Abdulwahab Awarwasa Rasuwa

Innalillahi Wa'Inna Illahir Raji'un Bayan Sati Daya Da Rasuwar Kamal Aboki Kannywood Ta Sake Rashi


A satin da ya gabata dai masana'atar Kannywood tayi babban rashi da ya jijigata na rashin shahararren mai shirya fina-finan barkwancin nan wato Kamal Aboki

A yau ma gashi Allah ya sake dauke wani da a cikin masana'atar Allah ya jikanshi ya gafarta masa.

Mun sama rahoton rasuwar Jarumi Abdulwahab Alhassan wanda aka fi sani da Awarwasa, a yau 23 ga watan 1 na shekarar 2023 Sakamakon jinya mai tsayi sa yayi fama da ita. 

Sanarwar ta fito daga shafin Ahmde Nagudu a Facebook da kuma Jaridar Youtube ta Tashar Tsakar gida 

Ga bidiyon 


Post a Comment

0 Comments

Ads