Kadan Daga Illolin Infection Ga Mata

 *ILLOLIN INFECTION GA MATA*
1: Rashin aihuwa domin yana haifar da kuraje abakin mahaifa da haka har ya toshe mahaifar


2: Yawan ciwon Mara Mai tsanani.


3: Rikicewar Al'ada da ya kuma maida jinin Al'adar tazama baqiqqirin.


4: Fitan farin ruwa Mai wari da kaikayi.


KARANTA WANNAN>>> Bambancin Mace Doguwa Da Gajera A Wajen Jima'i


5:Jin zafi Yayi saduwa kokuma bayan saduwa adinga ganin jini na fitowa.


6: Yanasa yawan barin ciki.

7: Yakan sa mace ta dinga jin Abu na motsi acikinta alhalin ba cikine garetaba.


8 : Yakan maida gaban mace ta qanqance Sannan ya dinga jin zugi ta cikin al'auranta.


9: Yana tafiyar da ni'imar mace kwata-kwata kuma ya hanata jin sha'awa.


10 : Yanasa yawan zubar jini Ko ruwa ko wani Abu dusa dusa kaman awara.

Post a Comment

0 Comments

Ads