Jaruman kannywood 7 da suka shahara a kasuwanci

 A yau cikin Yaddar Allah da taimakon sa munzo muku da wani sabon video Hadi da rahoto Akan jaruman kannywood da suka iya kasuwanci


Jaruman kannywood bakwai wanda ba da iya harkar suka dogara ba ,koda babu masana’antar zasu iya ruke kan su dan suna kasuwanci wanda shine asalin duk wani arziki

Jaruman da suka fi shuhura ta wannan fanni sun hadar da jarumin barkwancin nan wanda yafi kowa iya acting din rashin kun ya wato musa mai sana’ah

,yafi Mai DA hankalin sa akan harkokinsa na kasuwanci fiye da harkarsa ta fim duk da a cikin fina finai yai shuhura.


Jaruma kuma wanda tana daya daga cikin wanda suka fi iya kwalliya a matan kannywood mai daukar dau yin wasu fina finai wacce tana daya daga cikin masu taimakawa ma rasa karfi wato Aisha Aliyu wanda akafi sani DA Aisha tsamiya ita ma tana daya daga cikin wanda basu dogara da harkar fim ba tana kasuwanci a matsa yin ta na nace

Muna matukar godiya da bibiyar mu a kowane lokaci a tasharmu Mai albarka ta hausablogng takuce a kowane lokaci.

Post a Comment

0 Comments

Ads