Innalillahi Wainna Ilaihirraji'un Allah Yayi Wa Sarkin Dutse Rasuwa.

 Innalillahi wainnailaishin raji un.

Gwamnatin Jihar Jigawa na sanar da rasuwar Mai Martaba Sarkin Dutse Dr Nuhu Muhammad Sanusi CON,a wannan rana ta talata 31 ga wannan wata a Birnin Tarayya, Abuja.

Allahu Akbar Ashe wannan Shine Sanadiyyar Rasuwar Jarumi Abdulwahab Awarwasa

Mai girma Gwamnan Jihar Jigawa Alh. Muhammad Badaru Abubakar ya sanar da cewa za,ayi Jana'izarsa gobe laraba 1 ga watan February da misalin karfe Biyu na rana a Filin Idi na Mai Martaba Sarki dake kan titin bye pass daura da Jami,ar Tarayya dake Dutse.

Adam zango naciga da karbar suka akan Rungumar da yay a fim din Asin da Asin.

Post a Comment

0 Comments

Ads