Ilimin Jima'i Sirrin Yadda Ake Gamsar Da Mace Ko Harija Ce

                   YADDA AKE GAMSAR DA MACE


KARANTA>> Yadda Za'a Magance Duhun Matse-masti


                   ME GAMSARDA MACE  gamsar da mace lokacin saduwa yana karawa namiji kwarjini awajen mace akasin haka kuma yana kawo raini wanda wannan ba dabi'ar gwarzon namiji bane domin shi ya kanyi kokarin magance duk wata matsala da zata hanashi gamsar da iyalansa, matsalar daga wurinsa ne ko daga wajen matarsa. Nasara ko faduwa bata samun namiji saida sahalewar mace, mace itace alkiblar namiji komai jarumtar sa itace rauninsa, kuma domin samun daraja a wajenta dole sai namiji ya zama gwarzo wanda yake rikeda akalar zuciyarsa bawai wanda zuciyarsa ke rike akalar saba.


 Wannan shine gwarzon wanda akidarsa itace shimfida rayuwar farin ciki da abokiyar rayuwarsa wato matarsa, Jarumin yasha alwashin cimma burinsa ta hanyar yiwa rayuwarsa tsari me kyau Har saida takai kafin aurensa ya samu komai na jin dadin rayuwa a tunaninsa mace ta gari itace kadai bukatarsa awajen allah sai kuma gashi allah ya amshi addu'arsa, to saidai kash abunda akaso ya faru ba shine ya faruba bayan anyi aure nanfa wannan jarumin ya sake fahimtar hankali bazai taba kwanciyaba har sai anyi farin ciki da iyali shikuwa farin ciki da iyali bazai taba samuwa ba har sai an magance matsaloli a bangaren kwanciya.


 KARANTA KUMA: Sahinin Maganin Sanyi Na Mata Da Maza


Na kirashi da gwarzon namiji ne saboda shine mutum na farko da yayi tattaki har saida takai ga ya ketare iyakar kasar sa ya shiga wata kasar domin magance matsalolin iyalinsa wanda acewar mata wannan ba dabi'ar maza bane suna ganin matsalolin aure na mata ne Harma suna ganin idan namiji yaga mace ta kasa gyara matsalarta tofa zabi biyu zai bata kodai ya kara aure ko kuma tasan yanda dare yayi mata amma a yau wannan jarumin ya karyata wannan hasashen yayi kaca kaca da kundin shi kadai ya samarwa gidansa da matarsa farin ciki.


KA KARANTA>> Kadan Daga Alamomin Gamsuwar Mace

Post a Comment

0 Comments

Ads