Har yanzu ana cike aikin kidaya (NPC)

 


Hukumar Kidaya Ta Kasa wato National population commission har yanzu Bata rufe shafin daukar sabbin Ma'aikata ba.

 Hukumar shirya Kidaya tana ci gaba da karban takardun masu son yin aiki tare da a hukumar a shekarar Nan domin gudanar da aikin kidaya da za ayi a shekarar Nan Sai dai samun aikin ba Yana nufin ka Sami aiki na dindin din ba a hukumar aiki ne na wucin - gadi da zakuyi da su Hukumar ta Jima da bude shafin daukar Ma'aikatan Wanda har zuwa yanzu har ta saki shortlist na wasu daga cikin Wanda zasuyi aikin tare da su.

 Ga Wanda Basu cika ba Kuma suna son yin aikin da su har yanzu kofa a bude take zaku iya cikawa ku danna inda aka saka Click Here To Apply.


Click Here To ApplyPost a Comment

0 Comments

Ads