Babban Sirrin Garin Zogale Da Ba Kowa Ya Sani Ba Sirrin Rike Miji

KO KINSAN MEYE SIRRIN GARIN ZOGALE?

#dr_auwal_aazare

.
.

Wannan dayane daga cikin hanyar sarrafa ganyen zogale musamman abinda ya shafi kara ni,ima, ko ruwan nono, wanda zaiyi aiki nan take sha yanzu magani yanzu ajikin mace,


garin zogale kamar cokali daya babba ki zuba acikin ruwa kamar kofi daya ki tafasa sannan ki sauke saiki tace ruwan shi kadai kike bukata, saiki dauko madara ta ruwa kamar peak ko luna ki zuba acikin ruwan da kika tace din saiki zuba zuma ki gauraya kibarshi ya huce sannan kisha.

idan kuma ruwan nono kike bukata lokacinda kike shayarwa to danyen ganyen zogalen zaki zuba a ruwa ki tafasa saiki tace ki zuba madara da zuma din kinasha zakiyi mamaki. A KULA ba'ashansa da yawa yana iya saka gudawa.

Post a Comment

0 Comments

Ads