Alamomin Da Za'a Gane Mace Mai Lafiya Ce

 ALAMOMIN MACE MAI LAFIYA

1. LAFIYAYYAR👸 MACE ITACE Wacce Take Dauke da Damshin Farji wanda a turance ake Kiransa da (Flora), Wannan Damshin Farji shine Tarko kuma me Tsaron gidan Farji da ke Kame duk wata cuta da zata cutar da farjinta sai ya kameta ya kasheta


2. LAFIYAYYAR👸 MACE; itace da zarar ta Ji zantuka na motsa sha'awa zata Ji sha'awa ta motsa mata, kuma farjinta zai jike


KARANTA>>> Cututtukan Da Suke Hana Mace Jin Dadin Jima'i3. LAFIYAYYAR👸 MACE; itace take dauke da cikakkiyar sha'awa a lokacin da ta ga mijinta Ko taga Namiji ko da bai tabata ko ta taba shi ba


4. LAFIYAYYAR👸 MACE itace take fitar da wani ruwa me kamar majina bayan ta gama Al'ada musamman in ita budurwa ce ko marar aure, wannan ruwan me kamar majina ba na ciwo bane hakan yana nuna cewa tana sake koyaye, Wanda a Turance ake Kiransa da Ovulation! Wadannan koyayen suna mutuwa ne Saboda ba namijin da ya kusanceta da zai bata ciki, toh in suka jira kwa Namiji be zo ba sune suke fitowa kaman majina-majina bayan sun mutu


5. LAFIYAYYAR👸 MACE; itace take jure adadin jima'i ko da sau bakwai ne a kowanne dare daya Baza taji ya isheta ba


7. LAFIYAYYAR👸 MACE; itace farjinta yake cike da nama Dum-dum, ba kofa zududu ba kamar Tiyo

ba tusar gaba yayin jima'i kuma in ana Jima'i da ita tana fitar da wani farin ruwa me Dauke da maiko da santsi me dumi


KARANTA WANNAN>>> Bambancin Mace Doguwa Da Gajera A Wajen Jima'i


8. LAFIYAYYAR👸 MACE; itace take yin inzali release me malalowa fari fat kamar madara kuma me Sanyi da maiko a cikin sa, Takan kawo shi cikin kowanne minti biyu in ana cikin yin jima'in


9. LAFIYAYYAR👸 MACE; itace take da rijiya gaba uku tare da murfinta da kwadonta hade da Dan makulli a ciki Open and Close a cikin Farjinta, hmm ita Lafiyayyiyar ta san wannan


10. LAFIYAYYIYAR👸 MACE; itace in mijinta yana saduwa da ita take jin dadin jima'i da kuma gamsuwa yadda ya kamataPost a Comment

0 Comments

Ads