Messi ya jinjina Kofin Duniya: yadda wasan kofin duniya zai gudana akasar French

 LABARAI DA DUMI-DUMI 


Messi ya jinjina Kofin Duniya


Messi ya jinjina Kofin DuniyaKaron farko a tarihi, Lionel Messi ya jinjina Kofin Duniya da ƙasarsa Argentina ta lashe a karo na uku a tarihi.


Sun ɗaga kofin bayan shekara 36 da lashe ma ƙarshe.


Cikin sa'a, wannan ne wasa na ƙarshe da Messi zai buga wa ƙasarsa - sai ga shi kuma ya kammala da Kofi na Duniya!


Messi ya jinjina Kofin Duniya


Linoel Messi ya karɓi kyautar ɗan wasa mafi hazaƙa na Gasar Kofin Duniya ta 2022.


Tun bayan fara ba da kyautar a 1982, Messi ne ɗan wasa tilo da ya lashe ta sau biyu a jere - 2014 da 2022.


Kylian Mbappe ya karɓi takalmin gwal a matsayin ɗan wasan da ya fi kowa zira ƙwallo a raga.


Ya ci takwas a wannan gasa - ciki har da uku rigis da ya ci a wannan wasa na yau.


Kuci gaba bi-bi yarmu domin samun labarai duniya!

Post a Comment

0 Comments

Ads