Maganin Gyaran Aure Ga Maza Da Mata


ABUBUWAN DA AKE SO A TANADA 

               

1. NAMIJIN GORO 

2.TAFARNUWA 

3. DANYAR CITTA 


               

YADDA AKE HADA SHI


 A samu namijin goro guda biyar, tafarnuwa sala_ sala guda biyar, citta danya  guda  daya, sai a kirbasu su yi laushi lukui, sai a samu ruwan zafi Lita daya a zuba masu abar su har sai ruwan ya huce.

             


YADDA AKE SHANSA


A rika shan Kofi daya da safe, kofi daya da daddare kafin a ci abinci ko bayan an ci abinci da minti talatin har tsawon wata daya dai dai, za a ga abin mamaki.


                

MAGUNGUNAN DA WANNAN HADIN KE YI


1. Yana kara karfin namiji sosai

2..yana magance ciwon Mara lokacin all,ada

3. Yana magance toshewar mahaifa

4. Yana magance shurin mahaifa

5. Yana magance kumburin masamar kwai

6. Yana maganin ciwon sikari

 7. Yana maganin hawan jini

8. Yana maganin sikila

9. Yana maganin rashin sha,awar abinci

10. Yana maganin rashin karfin jiki:::::::::::Post a Comment

0 Comments

Ads