Maganin Ciwon Sanyin Gonorrhea Fisabidillah


Ka nemi Hulba ka rika dafawa tare da Kwayoyin tafarnuwa kana sha kullum da safe. Sannan ka nemi 'Ya'yan cikin BADO, Ka dakasu sosai. Sannan ka samu ganyen RAIHAN shima ka dakashi sosai. Ka samu ganyen Duman Rafi shima ka daka shi sosai.


Kowannensu ka debi cokali Uku-Uku, Citta da kanumfari ma haka.. Ka hada da Garin Tafarnuwa cokali Uku, Garin Habbatus sauda shima Cokali uku, Garin Habbur Rashad shima haka. Gaba dayansu sai ka juyesu aciki zuma, Ka gaurayasu ka rika shan Cokali uku safe da rana da yamma. 


In sha Allahu zaka samu Waraka acikin Qankanin lokaci da yardar Allah. Amma har matarka ma Zata sha. Kuma zaku dena Kusantar Juna alokacin da kuke shan maganin. Allah yasa adace.WALLAHU A'ALAM

Post a Comment

0 Comments

Ads