Duk Da Ni Budurwa Ce, Amma Ba Zan Iya Auren Saurayi Ba, Cewar Mawakiya Shamsiyya SadiShamsiyya, Wacce Mawakiya Ce A Masana’antar Finafinan Hausa, Ta Cigaba Da Cewa “Duk Da Cewa A Cikin Samarin Akwai Masu Tunani Da Hangen Nesa, Amma Na Fi Son Babban Mutum, Wanda Zai Kula Da Rayuwata Kuma Ya Fi Daraja Mace Da Ganin Ƙimarta.


Búrin Alhajì Aliyú Abdullahì Obobó ya cíka, kammala aíkín Umara bayán ya jé kasar Saúdiyya a Kéké.


Matashin ya hadu da wani Malamin addinin musulunci daga jihar Zamfara Sheikh Hafiz Sufyan a filin jirgin kasar Habasha (Ethiopia) a hanyarsa ta dawowa Najeriya.


Malamin ya wallafa a shafinsa cewa:

Ya je makkah a keke A airport na Ethiopia na haɗu da shi ya dawo daga Saudiyya, lallai ba ƙaramin ƙoƙari ya yi ba, amma bai kyauta ba a wata mahanaga ta Shariah.

Post a Comment

0 Comments

Ads