Bidiyon Yadda wasan Ado Gwanja ya kaya a kasar America

Shahararren mawakin Nan Ado Gwanja Wanda ya shahara wajen wakokin Nana ye a yau gashi a kasar America.

Bidiyon Yadda wasan Ado Gwanja ya kaya a kasar America

Ado Gwanja limamin mata wanda yan kwanan kin nan wakar sa biyu sunkayi trading ma’ana sunka kara de shafukan sada zumunta wakar chass da warr.

A yau din nan tashar YouTube mai suna Tsakar Gida tv Sunka kawo bidiyon yadda wasar sa a kasar Amurika na wakana.Post a Comment

0 Comments

Ads