Abu uku da suka sa nake mutukar San mijina.

 


Tabbas ahalin yanzu Babu Wanda nakeso kamar mijina Bayan Allah da manzansa San Nan Kuma da iyayena na ukunsu hakika mijinane domin Banda kamarsa duka fadin duniya shine jigona.


Shin kunsan dalilin da yasa nake mutukar kaunarsa abubuwa guda ukune sune majinginata agurinsa Haka Kuma abubuwan alfaharina agurinsa Haka sune abubuwan da kowacce mace take bukata agurin mijinta.


Tabbas kullum idan nayi sallah Ina karawa Alla ubangiji godiya bisa wan Nan baiwa da kamin ta samun lilin Baba matsayin ango Ina mutukar alfahari dashi sosai mutuka masha Allah.

Abubuwa ukun da suka saka nake mutukar kaunarsa sune nasan abubuwane da kowacce mace dare da Rana take addu,ar Allah ya Bata domin samun nutsuwa da kwanciyar hankali agidanta.1. Abu nafarko shine kulawa mijina Yana bani kulawa.

2. Na biyu Yana da addini hakan tasa Ina mutukar kaunarsa ya San darajar Annabi.

3. Yana da kyauta da sadaka magani masifar duniya da lahira Ina mutukar kaunarsa Sabo da wan Nan allah ubangiji kabamu zaman lafiya har karshen duniya cewar Ummi Rahab.


Yan uwana Mata wadan da basuyi aureba Ina muku fatan alkairin Allah ya nuna muku Ranar aurenku masu aure Kuma Allah ubangiji ka zaunar dasu lafiya ameen summa ameen.

Post a Comment

0 Comments

Ads