Video: Rawar Rashin Kunya Nafisa Abdullahi Tasha Cacaka Da Suka A Kan Rawar Da Tayi

 

Jaruma Nafisat Abdullahi Ta Wallafa bidiyon wata rawa da tayi a shafinta na Instagram. Sai dai bidiyon ya janyo mata cece kuce tare da Allah wadai a wajen wasu mutanen. Ganin Irin rawar da take ta rashin da'a a cikin bidiyon. 


Kuna iya kallon bidiyon a nan kasa 

Post a Comment

0 Comments

Ads