Turkash! Matashi Ya Kone Takardun Makarantarsa Saboda Ya Rasa Aiki Tsawan Shekaru

 RASHIN UWA A GINBIN MURHU: Matashi Ya Kone Takardun Makarantarsa


Wani matashi mai suna Usman Abubakar ya yage dukkan takardun karatun sa tare da kona su saboda ya rasa samun aiki.


"Kamar yadda jaridar aku ta rawaito cewa matashin ya gaza samun aiki ne tsawon shekaru bayan kammala karatunsa.


"Matashin Mai suna Usman abubakar yace idan dai mutum talaka ne a Najeriya, to babu wanda zai samar masa aiki.


Shin ya kuke kallon wannan mataki da wannan saurayin ya dauka?

Post a Comment

0 Comments

Ads