Nayi Matukar Nadamar Fitowa Jarumi A Film Din Yan Shi'ah Fatal Arrogance Cewar Yakubu MuhammadWani Film mai suna FATAL ARROGANCE Da ake dauka a Enugu dake Nigeria ya jawo zargi tsakanin Yan Shi'a da Jarumin Masana'antar Kannywood Yakubu Muhammad, Inda suke ganin cewa shine ya karbi kwangilar film din domin nuna su ga duniya a  matsayin yan ta'ada


A Hirar Da Yayi Da BBC Jarumin Yayi Cikakken Bayani Inda Ya Nuna Nadmarsa Karara


Kalli Bidiyo A Nan

Post a Comment

0 Comments

Ads