Hotuna: Yadda Ambaliyar Ruwa Tawa Babban Birnin Kasar Amurka, Washington D.C kaca-kaca

Wannan hotunane da wani dan jaridar dake kula da yanayi, Dave Dildine ya wallafa inda ya bayyana cewa Ambaliyar ruwa ce ta mamaye Kenilworth Avenue na  irnin Washington DC na kasar Amurka.

 


An ga motoci tsundun cikin ruwan bayan mamakon ruwan sama me karfin gaske.

 

 

A wasu yankunan kuwa sai da aka yi amfani da kwale-kwale wajan ceto wanda Ambaliyar ruwan ta rutsa dasu.

Post a Comment

0 Comments

Ads