Hotuna- Malam Ali Na Kwana Casa'in Da Amaryarsa Da Tayi Wuff Da Shi Rungume Da Juna

 Soyayyar Malam Ali Na Kwana Casa'in Da Amaryar Wuff!


A yau wasu sabbin hotunan Malam Ali Da matarsa suka kara bayyana cikin nuna so da kaunar juna, Kamar dai yadda ake bukatar ma'aurata su kasance. Kwanakin baya kadan da suka gabata dai anta yada rade-radin cewa Auren Malam Ali Ya Mutu Yayin da baki daya duniyar net ta dauka. Sai dai kuma daga bisani malam Ali ya fito ya karyata wannan zance.

Post a Comment

0 Comments

Ads