HOTUNA – Da Zinar Wuri Gwara Auren Wuri. Yara Kanana Sun Angwance

Masha Allah Da Zinar Wuri Gwara Auren Wuri Hotunan Wasu Ma'aurata Masu Kananun Shekaru Kenan


Ba wannan bane karo na farko da masoya masu kananun shekaru ke angwancewa, yayin da ake samun ra'ayoyi mabam-banta a shafukan sadarwa. Musamman a wajen yan boko suna ganin auren wuri tauye haki ne musamman ga mace. Yayin da su kuma yan gargajiya suke ganin hakan a matsayin wata hanyar magance wasu matsaloli dake faruwa cikin al'uma musamman irin su yawaitar fyade da zinace-zinace

Post a Comment

0 Comments

Ads