(Fatima Ali Nuhu) Babu Wata Alakar Soyayya Dake Tsakanina Da Hamisu Breaker


Mutane sun dade suna yada jita-jita dake nuna cewa akwai alaka ta soyayya tsakanin mawaki Hamisu Breaker da Fatima Ali Nuhu


Sai dai kuma cikin yan kwanakin nan gaskiya ta bayyana yayin da Fatima ta fito ta karyata wannan batu ta hanyar cewa babu wata alaka ta soyayya dake tsakaninta da mawakin kamar yadda mutane ke zato


Zaku iya kallon bidiyon nan domin jin cikakken bayani da ya fito daga bakinta 

Post a Comment

0 Comments

Ads