Dan Allah Dan Annabi Wacece Ta Fini Kyau A Duk Twitter?» Zahra Bala

Tambayar da wata baiwar Allah tayi a Kafar sada zumuntar zamani ta Twitter ta bawa kowa mamaki, Yayin da ta dora hotonta hade da cewa "Dan Allah Dan Annabi A Twitter Wacece Ta Fini Kyau?"

Zahra Bala

 Ma abuciyar amfani da kafar sada zumunta na Twitter, Zara Bala, ta maka babban tambaya ga masoya da amabiyanta  a fagen nishadi da sada zumunta inda ta ce "Dan Allah dan annabi wai wacece tafini kyau a Twitter?"


Post a Comment

0 Comments

Ads